ummuameer89's Reading List
130 stories
HARAMTACCIYAR GADA by Hafnancy01
Hafnancy01
  • WpView
    Reads 236
  • WpVote
    Votes 26
  • WpPart
    Parts 16
Wani lokaci idan duniya ta rufe maka ƙofa, sai ka rasa a ina za ka samu mafaka. Ƙaddara na iya kai ka wurin da bai kamata ka kasance ba. A cikin wannan labarin wasu matasan mata da rayuwa ta juya musu baya, suka tsinci talatarsu a Laraba sun cusa kansu cikin wani yanayi da ya tilasta musu komawa gadar a matsayin mafakar rayuwarsu. Sun ɗauka cewa gadar za ta zama mafita amma ba su san cewa kowace kyauta tana da farashin ta ba. Shin wa gadar za ta tsinke da ita? Wace ce kuma zata rasa abin da ta fi so? Wace ce zata tsira daga wannan mummunar ƙaddarar? Kawai ku shirya zance muku domin HARAMTACCIYAR GADA ba labarin da kuka saba ji ba ne. Labari ne da ƙaddara ta haɗa su guri guda, zaɓi, asara da kuma tsira. Kawai ku kasance tare da 'yar mutan Naija Hafnancynku.
MENENE ILLATA? by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 985
  • WpVote
    Votes 86
  • WpPart
    Parts 15
"Idan kina ganin hakan shine dai-dai a zuciyarki to kiyi hakan BINTOU. ni kuma nayi alƙawarin cewa bazan taɓa dakatar dake ba, sai dai kafin ki zartar da hukuncin da kike ƙokarin zartarwa ina so kiyi tunani Akan ƴaƴan dake tsakanina dake...." cewar EDRIS MUHAMMAD KANKIA, ya faɗi hakan yana kallon tsakiyar idanun Bintou a Sanyaye "bana buƙatar komai daga gareka shiyasa ma naƙe so ka sauwaƙe min wannan jarababben Auren naka. kai in banda ƙaddara mai zai sa in haɗa zuriya da kai? In dan ƴaƴan dake tsakankna da kai ne, yasa kake tunanin zan janye ƙudirina akan ka, to kaje na yafe duk wata alaƙa ta jini dake tsakanina da ƴaƴan ka har Abadah Edris....!." cewar FATIMAH HAMZA MAI-GORO, ta gaya masa haka cikin maɗaukakin ɓacin Rai kasa cewa komai yayi illa zuba mata rinannun idanunsa da yayi yana kallon Yanda take huci tamkar macijiya, cikin ƙoƙarin son ya shanye ɓacin Ransa Edris ya saki wani gajeran murmushi wanda ke baiyana ƙunar dake ransa,. batayi Aune ba ya juya ya bar mata gurin ba tareda ko waiwayenta ya ƙarayi ba, Don ya riga ya ƙudurtawa kansa cewar ba zai ƙara waiwayarta ba har Abada, kamar yanda take fatan Samu a tareda shi.........
CIWON CIKIN BAREWA  by Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    Reads 1,095
  • WpVote
    Votes 189
  • WpPart
    Parts 9
Short story
PART OF OUR DESTINY  by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 3,532
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 16
Love is the biggest thing that keep our minds together, it sometimes make us vulnerable unless we get the attention and care from our loved ones. They are madly in love to the extend they can't think of anything except her.
MAHREEN  by HAERMEEBRAERH9900
HAERMEEBRAERH9900
  • WpView
    Reads 2,202
  • WpVote
    Votes 468
  • WpPart
    Parts 36
A Koda yaushe muna Jin labaran zama da kishiya Mai ban mamaki da ban al'ajabi....Labarin MAHREEN labari ne na musamman Wanda zai fad'akar, ya nishadantar Kuma ya ilmantar da ku....ku biyo ni ku ji yanda MAHREEN ke Shan gwagwarmayar rayuwa....
JUNAIYD ALIE  by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 1,320
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 17
A tunanin SUUWAT BABAGANA KYARI Rashin jituwar da ke tsakanin mahaifiyarta da Ya Kurrah shikaɗaine ƙalubalen da ya kamata ya damu zuciyarta. A ɗan wannan taƙin sai gashi ƙaddarar Rayuwa ta liƙa mata ba'asin da ba lallai ta iya ɗauka ba, wanda hakan yay sanadiyar jefa Rayuwata cikin mawuyacin Hali mai wahalar Fassara da kwatance......!! ********** Tafiyar doguwace wadda ta haɗa da shuɗewar ƙarnika bila'adadin. A tunaninsa kasancewa da wata bayan ita tamkar sauyi ne daga Allah, Ashe sam abin ba haka yake ba.... yayi gwagwarmaya mai matiƙar wahala wajen son mallakar abinda zuciyarsa ke so, haka kuma yayi faɗi tashi marar adadi duk don ya samu damar daze iya amayar da tsimammiyar soyayyar dake danƙare a ƙasan zuciyarsa. sedai kash kafin ya kai ga isa gareta ta riga ta zama mallakin wani wanda hakan ya rikiɗe ya zama Ciwo mafi zafi da raɗaɗi a zuciyar JUNAIYD ALIE.........
ZABIN RAI by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 132,110
  • WpVote
    Votes 16,470
  • WpPart
    Parts 50
Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.
KHADIJATUU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 290,394
  • WpVote
    Votes 24,913
  • WpPart
    Parts 66
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba, zaka iya cewa na wulaƙanci ne da nuna isa, al-halin babu hakan a tare da shi ko kaɗan, ƙarasowa yayi gun da Khadijatu take kwance ya duƙo daidai ita, ya hura mata iska a fuska kamin ya kai hannu ya taɓa jikinta. Hannun yasa ya tallafota ta dawo saman cinyoyinsa, fuskarta na fuskantar tasa, ido ya sakar mata kamar yau ya fara ganinta, a hankali ya kai hannun ya shafa gefen fuskarta, tausayinta ne yake ƙara shiga zuciyarsa. Shi kansa yana ji a jikinsa akwai wani sirri dake tsakaninsa da haɗuwarsa da Khadijatu, sirrin da har yanzu bai san na minene ba, yana jin shi ɗin wani bangone a shafin rayuwarta, lallai idan har babu shi a ƙaddarar Khadijatu toh babu wanzuwar labarinsa a doron ƙasa, yana ji a jiki da kuma ruhinsa domin ita akayi shi, kamar yadda yake jin da a'ace ya rabu da ita tsakanin jiya zuwa yau da bai san yadda rayuwarsa zata kasance ba, bai san wane irin hali zai samu kansa ba, dan baya taɓa rasa natsuwarsa idan yana kusa da ita, idan tayi nisa dashi ji yake kamar ya rasa wani ɓangare na jikinsa. Ba sonta yake ba, dan baya tunanin zai iya buɗewa wata ƴa mace zuciyarsa, tun bayan abunda Malak tayi masa, sai dai kuma yana jin fiye da yadda yake ji idan yana tare da Malak, yana jinsa cikin wani yanayi wanda bai taɓa ji ba idan yana tare da Malak. ® 2018
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 284,322
  • WpVote
    Votes 21,593
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************
RAI BIYU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 444,634
  • WpVote
    Votes 46,667
  • WpPart
    Parts 63
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.