Her__majesty__001
- Reads 9,766
- Votes 105
- Parts 27
Zuciyarka ta zama takarda, tawa ta zama
biro in rubata maka shafin kauna !
Kaza mo kofa na zama makulli, mu hadu mu bude kofar soyyar lambun zuciyata!
Na kasa tsaye na kasa zaune a lokacin da na fara ganin ka a cikin taro, ka fita daban kaman wani a daren sha biyar!
Ya madarar zuciyata, ka zamo ciminti in zamo bulo mu gina gidan quana a filin soyayya.
Watau yau da na tashi, sai na ga rana ta taso ta haske garin nan, amma duk hasken ta ba ta kai hasken fuskar da ke haske zuciyata, domin ni a zuciyata Hasken fuskar abun quana ta yafi duk hasken raina
Ka zama petur na zama inji mu hadu mu taa da lantarkin gauna
Kaine madubi abar dubawata duk safiya, ka zamo min tamkar fetur a mota, rayuwata ba kai lami ce ya rabin raina.
Kubiyoni nabaku labarin soyayya