FatimaDatti's Reading List
63 stories
WATA KISHIYAR (ALKAHIRI CE KO SHARRI) by MaryamahMrsAm
MaryamahMrsAm
  • WpView
    Reads 145,118
  • WpVote
    Votes 10,241
  • WpPart
    Parts 67
Labarin Soyayya, Sadaukarwa, Yaudara, Tuggu da Makirci.
TA FITA ZAKKA..! by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 33,207
  • WpVote
    Votes 2,192
  • WpPart
    Parts 30
_*AMINA Yanzu abunda kika Zabama rayuwarki kenan..?So kike kamar yadda kika saka ma ABA dinku Hawan jini nima ki sakamin ko..?Gidan Uban wa kika je bayan an tashi makaranta..?Duka Sauran yan"uwanki sun gaji da nemanki sun dawo..Saboda ke kin FITA ZAKKA agidan nan sai abunda kika dama kike yi ko Amina..?Bin Maza kika fara..?Nace bin Maza kika fara..?Wlh ina Tsausayinki Ranar da Bakinciki zai kai Alhaji kasa Nima kin Sakani kuka ba sau daya ba sau Biyu ba, Amina ki kashemu ki Huta nace ki kashe mu ki huta..*!_
Maimoon by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 846,486
  • WpVote
    Votes 58,744
  • WpPart
    Parts 82
It is a story about a typical Fulani Muslim girl with a perfect background and up bringing from a very wealthy family, who later meet with a destiny that totally changed her and left her hanging on a thin thread of her real self. It is a story about love, sacrifices for love and the consequences of that. Maimoon will bring tears to your eyes. Main Characters: Moon: Very beautiful, intelligent and well mannered girl from a very rich family. A girl 'loved by all' as stated by her envious sister. Ibrahim: A poor yaroba handsome charmer. Madly in love with Moon but have low self assurance. Sultan: A hot tempered, spoiled rotten rogue. A prince, who harbours a life changing secret.
Farar Wuta. by Aysha_Mahmoud
Aysha_Mahmoud
  • WpView
    Reads 30,217
  • WpVote
    Votes 3,579
  • WpPart
    Parts 18
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...! #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,226
  • WpVote
    Votes 7,814
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
YAR GIDAN YADDIKO🧕 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 285,775
  • WpVote
    Votes 24,356
  • WpPart
    Parts 46
Find it......
FARA 'YAR SHEHU by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 97,327
  • WpVote
    Votes 11,831
  • WpPart
    Parts 44
The story of Asma'u Fara 'yar shehu
DANDANO DAGA RAYUWAR RAYHANAH 4&5 (ON OKADA) by Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    Reads 924
  • WpVote
    Votes 20
  • WpPart
    Parts 1
Yau sai ga Rayhana da Yaya Khalipha, bayan gushewar a kalla shekaru uku da doriya. Ta kasa hada ido da Yaya Khalipha wanda ke rungume da Asma'u a kirjinsa. Shima Ibrahim rungume da takwaransa, kowanne ya kasa ajiye dan ya yi tukin motar. Dukkansu suna gaba, ita da Mimtaz suna baya. Jefi-jefi Rayhanah kan saci kallon Yaya Khalipha, ya yi kiba 'yar kadan ta hutu, ya kara murjewa. Da ganinshi za ka fahimci cikin kwanciyar hankalinsa yake, sannan likkafa ta yi gaba ko daga irin motar da ya dauko su a ciki da Balarabiyar da ya aje mai neman kashewa mutum ido don haske da hasken idanu. Mimtaz ba ta da bakunta ko kadan, sai jan Rayhanah take da hira ta ji Hausa zau kamar (vedan) a dalilin rayuwa da su Jawahir, in ka ji tana Larabci to ita da iyayenta da danginta ne, amma ko Khalipha da Hausa suke magana. Ta ce, "Yaya Khalipha aniyarka ta bika, ka ce 'yar Dr. Ibrahim da Rayhanah muni za ta yi, gata nan ta fi duk iyayen kyau da haske". Ya ce, "Ai albarkacin sunan Mami ne shi yasa ta dan washe". Ya kara duban yarinyar cike da kauna yana fadin, "Lallai Muhd. Mansur ya yi mata, zuki!" Ya sumbaci 'yar. Sai a lokacin ya juya ga Rayhana yana murmushi ya ce, "Madam kinsha aiki, mun gode fah". Tana murmushi ta ce, "Aikin me Yaya Khalipha?" Ya mikawa Mimtaz Asma'u ya tada motar ya ce, "Aikin haifo mana UWA, ba ta barota a komai ba". A ranta ta ce, "Allah yasa kada ta yo halinta".
RUWAN DAFA KAI 1 by SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    Reads 148,432
  • WpVote
    Votes 8,242
  • WpPart
    Parts 30
Labarin soyayya,da nadama