RukayyaMuhammad9's Reading List
4 stories
Abun Alfahari Na✅ by teemahcutey72
teemahcutey72
  • WpView
    Reads 23,586
  • WpVote
    Votes 1,610
  • WpPart
    Parts 65
🌹Abun Alfahari na labari ne wanda ya k'unshi abubuwa daban daban na rayuwa...... labarin wata yarinya mai suna Meenah tare da ahalin ta gabaki d'aya... wanda sukaga tragedy daban daban na rayuwa.... K'agaggen labari ne domin nishad'antar da ku...but akwai through real life story aciki. A Kwai tsoro, k'addara,mugunta da kuma sauran yanayi na rayuwa duka acikin wannan Novel... Ku biyoni domin jin Abunda wannan novel yake d'auke dashi da kuma sak'onda nake so na isar...🌹
'YAR SHUGABA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 51,607
  • WpVote
    Votes 3,129
  • WpPart
    Parts 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
Abinda Aka Gasa Shi yaga Wuta by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 23,381
  • WpVote
    Votes 1,634
  • WpPart
    Parts 20
fake love, romance and marriege watch the battle between the two brothers
DOGARO DA KAI  by ayeesh_chuchu
ayeesh_chuchu
  • WpView
    Reads 39,631
  • WpVote
    Votes 2,626
  • WpPart
    Parts 24
It's a Hausa story, based on self confidence, love, business, Hausa culture and lot more. Zainab yarinya ce da ta Dogara da kan ta, ta dalilin sana'ar da take takama da ita. Hakan yasa 'yan uwanta matasa su ke koyi da ita wajen ganin sun dogara da kansu. Katsam! Kaddara ta haɗa ta Samir Alkali da Hafeez Sulaiman. Matasa ne da su ka dogara da kan su, su ka kawo rud'ani a rayuwar Zainab. Shin waye gwarzon?? Ku tsunduma tsundum acikin wannan gajeren labarin.