NUUDARR(complete) ✔️
Read and find out 🥀🥀
The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai...
Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi din tabbatar da ingancin imanin namu. Se dai san rai da son zuciya na jagorantar dan Adam ga munanan ayyuka, wanda daga karshe suke jinginawa ƙaddara...
The Story of Nahiyata Arewa is the one that comprise the most important things such as Correction,Injustice,Betrayl and Revenge including Entertainment and Education, is a Falatable and testable story.
Sanyayyar soyayya,kauna,kuskure,dana sani,maraici,tugu da makirci tsantsar miskilanci ,biyayya duk a cikin littafin INUWA ƊAYA daga alkalamin khairi_muhd
#1 in romance genre (1stJan - 8th Jan.) ( Again placed #1 in romance in Feb) Aaron got up from his seat and walked round the table towards her while she was still sitting as if glued to that seat. He bent towards her, his one hand on the table and with the other he held her chin so that their eyes were at level.. "Li...
It is a story about kishi, betrayal and the choice between happiness and family. It is all shades of betrayal.
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mat...
Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma na ciki ne kawai yasan abinda yake wakana. Tabbas naga rashin amfanin kud'i da kayan more rayuwa a zamantakewar aure, nayi tunanin ina ma talakan da...
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURIKI.....SHIN A MUSULUMCI MA HAKAN HALAL NE KO HARAMUN?....... MENENE MA DALILIN CEWA ZATA AURESHI DIN, KUNA GANIN SHIMA ZAI AMINCE YA AURI MAMAR MATARS...
"Don girman Allah Suleiman karka sakeni,ka tuna fa igiya ɗaya ce ta saura atsakanina dakai,ka tausayamun karka maidani bazawaran ƙarfi da yaji..." afusace yace"baki son ah sakeki shine kike kunsa mun baƙin ciki akodayaushe...?yanzu menene dalilin shigowa dakin ƴar'uwarki ah irin wannan lokacin bayan na tabbata kin kwa...
Sojoji sun zame mana wannan babban jigo a rayuwa. Sune suke sadaukar da duk wani farincikinsu ciki kuwa harda iyali da jindadin rayuwa domin tsaron lafiyarmu....shin wace gudunmawa al'umma take bawa wadannan jarumai da iyalansu???
Labarin wani matashi daya riga ya gurbata rayuwarsa da shaye2 da raina iyayensa, tareda wata matashiyar yarinya 'yar baiwa wadda bata magana biyu, kowa ya shiga gonarta setayi maganinsa wadda ta dage tsayin daka wajen ganin ta sauya akalar Rayuwar ABDUL JALAL zuwa hanya madaidaiciya. Labari me cike da ban tausayi hats...
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale, Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.
Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba
Gajeren labari na Gasar Matasan marubuta 2021,me ɗauke da kalmomi dubu biyar, jigon labari shine "LABARIN FYAƊE ME TAƁA ZUCIYA" karku bari a baku labari
Labarin soyayya wanda zesa ma'abota karatu nishaɗi, labarin wata yarinya da ta jarumtar nunawa namiji tana sonshi, kuma ta jajirce gurin zama da shi dukda ƙalubale da kuma izzarsa da taurin kai amma tai amfani da salo da kissa gurin janyo hankalin sa kar abaku labari ku biyoni dan jin yadda zata kaya
ABIN Da CIWO ace aure ya samu gargada da ruɗani ya farraka zaman lafiyar Ahali. ABIN DA CIWO ace an auri mace ne dan ta zama housegirl ba wai dan ana yi mata kallon matar gida ba. ABIN DA CIWO soyayya ta koma kiyayya.
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba...
Na yi imani kaddara abace mai girma.haka kuma abace da take iya sauyawa a cikin dakiku! lallai samuwar Ayan a rayuwata abune na muradi ga duniyata ,meye laifina? da nagaza cimma muradina? yar uwatace ko kuwa kama mukeyi? idan mafarki nake na kagara infarka idan kuma zahiri ne Allah kasa bana da wata alaka da ita na j...
Just walk in and read, I promise u are going to be mesmerize with the emotional love story embedded in this novel.
A girl that was raised by a single Mum, she's a Baker, a henna designer meet the love of her life, but In between their love lies another love, what could that be??? 😉