Feedohm
- Reads 25,459
- Votes 2,487
- Parts 19
Ni y'ar babana ce amma na k'asa rik'e mashi darajarsa da martaba sunansa na Alamarram.
Assaddik'u!! wannan dai Assaddik'un almajiran babana, mutumin da ya kasance mak'ask'anci wanda ke rayuwa a zauren gidanmu, mutumin da zaki nuna mashi harafin A babu makawa zai iya kiranta da Minjaye... To mi ya sani? bayan ya wanke allo ya sake rubutawa, sai kuma idan almajiran sunyi fitsari asa ya zanesu..
Shin tsarata ne? ta ina muka had'u? *ZAINABU* ce, yarinyar da Mayan y'an siyasa suke dafifin haduwa da ita....
Tir abun kunya ne ace na zama mallakin Assaddik'u...