Liste de Lecture de illoloib
1 story
Dalibi mai fusaha by illoloada
illoloada
  • WpView
    Reads 36
  • WpVote
    Votes 1
  • WpPart
    Parts 1
Na tunane à locacin da nike primaire à wani kaoé mai suna koara (commune de tabotaki,région de bouza ). Malamin da kebamu karatu na école wanda ake kira Lawali saâdou ya duba a tukin daliban ya ga ina da fusaha ta karantawa (lecture) sai ya zam dayabada texte da dukanin abunda yashafi karantawa daya karanta sai ya kiri sunana Ibrahim sai yace inkaranta. Sai kulun sai yace Ibrahim tu lis niko harnasaba da Mr ya karanta sai yace Ibrahim karanta............A kwana atashi watarana sai ya manta yace wani chikaranta...niko inacan inata kouka saboda banrigué karantawa ba kuma abukaina sunata dariata saboda bâ ace inkarantaba saï Mr ya hangoni ina kuka sai yace Ibrahim lafia nike kuka sai wani yace Mr wai saboda bâ ace shikaranta bâ saï Mr yatsaya yayi tunani yace durada niyi wani abou cikin ku ku élèves garkowa yadaga hanu indai Ibrahim bekarantaba.A GABA kusan miyé abukaina sunka saï sunkayimine sunan Ibrahim tu lis..