Dalibi mai fusaha
Na tunane à locacin da nike primaire à wani kaoé mai suna koara (commune de tabotaki,région de bouza ). Malamin da kebamu karatu na école wanda ake kira Lawali saâdou ya duba a tukin daliban ya ga ina da fusaha ta karantawa (lecture) sai ya zam dayabada texte da dukanin abunda yashafi karantawa daya karanta sai ya ki...