FadimatuDantofa's Reading List
2 stories
*HUDAH 'YAR KARYA....* by asykhaleel
asykhaleel
  • WpView
    Reads 51,847
  • WpVote
    Votes 4,209
  • WpPart
    Parts 40
*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin rayuwar Huda inda Kai Ba wani bane bata taba kulaka a hakan har ta kai ga haduwa da wani hadandan guy daidai da tsarinta_ _Wanda yayi sanadin gurbacewar rayuwaeta, yayi betraying dinta Har yakai ta ga samun ciki🤦🏻‍♀️ Wa'iyazubillah, Daman kwadayi babu abunda baya jawowa_ _Labarine da ya kunshi Abubuwa da dama dai, Se kun biyoni a wannan nvl din ne zaku ji abunda ya kunsa_ *Thank y'all* 😍
HAUSA NOVEL (MAKABARTARMU) by KhadijaAminu
KhadijaAminu
  • WpView
    Reads 75,708
  • WpVote
    Votes 2,126
  • WpPart
    Parts 20
Tunda na tashi a gidanmu, bama fita, gidanmu kamar makabartarmu take, rayuwar mu bamu san wani hulda da wasu mutane ba kamar yanda ko wani biladama yakeyi a doran kasan nan ba, Makarantarmu a cikin gidan mu mukeyinsa. kuma ma Mahaifiyrmu ce ta koya mana .........................Mahaifiyata kullum tana cikin hawaye, zaka dade baka ga murmushinta ba kuma bawai a rashin soyayya bane a'a Illah kawai yawan KISHIN NAMIJI. ku biyoni a Makabartarmu masu kauna ta dan jin karashen labarin da irin illolin da zaman gidan ya jawo wa duka iyalansa..... Taku Ummulkhairy