phernnerh-Abkr's Reading List
74 histoires
DALIYAH DA DANIYAH(Cigaban Sairah da Sarah par Milhaat
Milhaat
  • WpView
    LECTURES 1,025
  • WpVote
    Votes 66
  • WpPart
    Chapitres 33
Cigaban (Sairah da Sarah) Labarine Wanda ya kunshi barkwanci, Tausayi,mugunta da Makirci gami da Soyayya abin ba a cewa komai sai Wanda ya karanta shi Kar ki Bari a Baki labari
BAHAUSHIYA.....!? par Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    LECTURES 40,396
  • WpVote
    Votes 3,362
  • WpPart
    Chapitres 22
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula da mijinta da yaranta. Itace mace guda da ke killacewa ƙarƙashin igiyar riƙon Ɗa Namiji, da ke kiran shine mafi rinjaye akanta. Sanan Kalma guda da yake nanatawa, Rayuwar 'YA MACE kamar gilashin da ke riƙe a dungulumin hannu ne, ko wani lokaci zai iya faɗuwa dan ya tarwatse ne. Idan aka ci gaba da ganinsa to zai zama shuɗaɗɗen labarin rayuwarsa. Tabbas bayan karatun allo babu buƙatar biyantar da kururuwar zamani wajan tsoma hannayenta dumu-dumu dan janta da tafiya a ƙarƙashin hasken Nasaran da ke da jajayen kunnuwa.
NANNY(Mai Reno.) par Janafnancy13
Janafnancy13
  • WpView
    LECTURES 61,899
  • WpVote
    Votes 4,993
  • WpPart
    Chapitres 24
MARAINIYACE BATA DA UBA..SAI UWA..SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA...KWATSAM TA TSINCI KANTA AGIDAN WANDA TAKE KALONSHI AMATSAYIN UBA A MTSAYIN NANNY..YAZAMA GATANTA GABADA DA BAYA..RANA TSAKA YA ZAME MATA BAKIN KADDARARTA.
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?) par PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    LECTURES 160,899
  • WpVote
    Votes 19,555
  • WpPart
    Chapitres 55
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.
RUWAN DAFA KAI 1 par SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    LECTURES 151,498
  • WpVote
    Votes 8,276
  • WpPart
    Chapitres 30
Labarin soyayya,da nadama
RUWAN DAFA KAI 2 par SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    LECTURES 63,750
  • WpVote
    Votes 4,567
  • WpPart
    Chapitres 32
Nadama
TARAYYA par Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    LECTURES 706,650
  • WpVote
    Votes 58,742
  • WpPart
    Chapitres 49
Royalty versus love.
BAMBANCIN AL'ADU.!  par REAL-SMASHER
REAL-SMASHER
  • WpView
    LECTURES 19,088
  • WpVote
    Votes 884
  • WpPart
    Chapitres 15
Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.
GIDA BABBA by mrs MZ par xaynabe
xaynabe
  • WpView
    LECTURES 11,598
  • WpVote
    Votes 369
  • WpPart
    Chapitres 14
GIDA BABBA BY ZAINAB MAHMUD (MRS MZ)
AYSHA GANYU'S RECIPES par aishaganyu
aishaganyu
  • WpView
    LECTURES 20,657
  • WpVote
    Votes 768
  • WpPart
    Chapitres 7
yummy and tasty food recipes...