LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA TSAFTA DA YARDA.
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
Wannan labari ya kunshi
Littafin Nan ya kunshi labari Kashi Kashi na jaruman littafin Wanda zai nuna rayuwa kowanne su kamar haka.
YAREEMA
Sai na dau fansar duk wayanda suka kashe sai na kunyatar da su a idon jamaa sai na daukar wa Abba fansa ,they would know why I am called magajin sarauta.
KAUSAR
Duk fitar numfashi na da tunanin yanda zan kifar da mulkin su yanda zasu fuskanci hukunci,yanda mutanen duniya zasu kyamacesu ,zan Kuma daukan FANSA a biza tarwatsa rayuwar farin cikina ,they will pay dearly.
Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee*
♡
yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty
♡
kin gusar da duk wani manufata a kanki~Alee
♡
Na tsaneka bansan sake saka ka a idona~pherty
♡
Ta ya zaka so mutum ka kuma 'ki shi a lokaci d'aya~Alee
ku biyoni danjin labarin sar'ka'k'kiyar soyayyar masoyan biyu.
'yar babban gida; labarin yarinya d'aya tilo 'yar masu dashi wacce ta fad'a tarkon soyayyar Alee wanda ya kasance maraya ciki da waje ga uwa uba 'kazantaccen talauci.
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe