KhadeejahMusaYahaya's Reading List
5 stories
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 151,588
  • WpVote
    Votes 24,192
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
GOBE NA (My Future) by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 162,794
  • WpVote
    Votes 17,124
  • WpPart
    Parts 65
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... *** *** *** Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.
AUREN KWANGILA  by Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    Reads 30,289
  • WpVote
    Votes 710
  • WpPart
    Parts 11
Raunin zuciyar RAYHANAH-RAHANE.......da tsananin kishin data ke dashi akan mijinta uban 'ya'yan ta IBRAHIM MANSUR TAKAI, bai hanata kokarin saka khairan da khairan ba, bai hana ta maimaita kwatankwacin abinda aka yi mata ba shekaru ashirin a baya, bai hana ta barin YA HIMU ya nuna kansa matsayin cikakakken _replica_ ga Baba Dacta ba, wanda hakan ya kara daga darajar ta, ya daga martabar ta da kimar ta a zuciyar IBRAHIM.....!!! -Takori
TABARYA....mai baki biyu by Mrsjabo
Mrsjabo
  • WpView
    Reads 38,243
  • WpVote
    Votes 2,432
  • WpPart
    Parts 22
" kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....
Hasken Lantarki (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 154,646
  • WpVote
    Votes 5,103
  • WpPart
    Parts 16
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni