ismail0428's Reading List
2 stories
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete by Najaatu_naira
Najaatu_naira
  • WpView
    Reads 108,592
  • WpVote
    Votes 7,537
  • WpPart
    Parts 50
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba naima ya rasa, Saif nada ilimin arabic da boko, ladabi da biyayya dan gidan hutu da tarin dukiya saidai yanada Mahaifi Alhaji Sadiq (daddy), mai murdaddiyar ra'ayi, dan jari hujja, bin Bokaye kamar abin adone gun Daddy,...... mahaifiyar Saif Hajiya Salma(mommy), macace maison ra'ayin mijinta saidai Mommy bata yarda ta biyemai gun bokaye ba ....... shin ko Daddy da Mommy zasu amince da bukatar Saif a soyyaya!???? **************** Zinaru yarinya ce kekkyawa yar Sarkin Garin Rano, kaddara da kiyayya sukasa tagano ita yar tsintuwace ba yar Sarki ba, hakan yasa tazo kasar Nigeria domin naiman iyayenta..... shin ko zata gansu raye? ko amace????????
RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 242,562
  • WpVote
    Votes 10,375
  • WpPart
    Parts 41
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...