hauwahhh_'s Reading List
1 قصة
DAGA KARSHE بقلم hauwahhh_
hauwahhh_
  • WpView
    مقروء 267
  • WpVote
    صوت 57
  • WpPart
    فصول 32
Kiss din Ashraf cike da bacin rai take yau. Da karfi yake tsotsan lebe na da harshe na kaman yana so yayi punishing dina. Ya saki hannu na dake qasa ya saka tasa ya riqo qugu ta ta baya ya manno ni da jikinsa sosai. Ihu nake a zuciya ta ina "Stop stop" amma a fili bazan iya fada ba. Kamar kullum, bazan iya ture shi ba, kuma bazan iya qin maida masa martani ba. Kamar kodayaushe, yauma kowani sashi ta jikina a hanun sa take. Ji nake ba abun da takai sa dadi a duniya. Bakin shi flavor din mint ne, kuma kanshin jikinshi dadi ne dashi mai bugarwa kamar giya. Cizon lebe na yayi da dan karfi har saida nayi kara saboda zafi sannan nasamu energy din ture shi. "Meye haka?" nace da ihu. "Meye damuwanka?" Ashraf yana haki idon sa duk sun rikide da sha'awa da tashin hankali yace "Babe. Not him. Nagaya miki not him. Wallahi mutuwa zanyi in kika aureshi."