salamatu23's Reading List
8 stories
ZAHRA TAWA CE  de FatimaZois
FatimaZois
  • WpView
    Leituras 98,079
  • WpVote
    Votos 6,289
  • WpPart
    Capítulos 163
Ya zakiyi idan aka ce mutumin da kike nema ruwa a jallo shine subordinate naki da kuke tare a kodayaushe ba tare da kin sani ba? Ya zaki yi idan aka ce mutumin da kike nema ruwa a jallo miji ne a gareki? .. #ZAHRAN GADANGA
SHIGAR SAURI (Completed) de mumies122
mumies122
  • WpView
    Leituras 38,471
  • WpVote
    Votos 3,094
  • WpPart
    Capítulos 46
Tafiyar yan'uwan juna masoya me cike da tausayi, jindadi,kauna, tare da dumbin sadaukarwa ,khaleed kyakkyawane me saukin hali sede kash an haifeshi da cuta hakan yasa ya zama cikin jerin mutane ALBINO,Zara ba fulatana kyakkyawar yarinya yayin da waleed ya tsunduma cikin soyayyarta wa zataso cikinsu? waye zai samu nasarar aurenta ?ya masu irin wannan cutar suke tsintar rayuwarsu? duk zakuji amsoshinku idan kun bibiyi labarin SHIGAR SAURI.
KYAN DAN MACIJI ( Completed ) de zulaihatualiyumisau
zulaihatualiyumisau
  • WpView
    Leituras 61,549
  • WpVote
    Votos 5,334
  • WpPart
    Capítulos 53
yana dauke da fada karwa, nishadan tarwa, ilmantarwa, soyayya. akwai sakonni da yawa a cikinsa. in bakya comments ko vote! please don't read my story.
HASKE!!! de khadeejarhbsu
khadeejarhbsu
  • WpView
    Leituras 20,850
  • WpVote
    Votos 1,096
  • WpPart
    Capítulos 15
Labarine akan wata yarinya maisuna fateema,takasance mae shegen surutu fitsara ga uwa uba rashin kunya,lavarin ya kunshi bayyana niyar kauna...kubiyoni kusha lbr
JINI D'AYA de ayshatmadu
ayshatmadu
  • WpView
    Leituras 9,364
  • WpVote
    Votos 435
  • WpPart
    Capítulos 21
cikin d'aga murya mai rikitarwa yayi magana wanda yasa tayi saurin d'ago da rinannun idanunta da suka rine daga kalar fari suka koma ja. "ina so ki fita a harkata, mace wadda ta san mutuncin kanta nake so na aura ba ba wadda ta watsar da nata a titi ba." du'kewa kasa tayi ta saki wani kuka mai cin rai gami da dafe kanta da yake sara mata. Tofa mai yayi zafi haka da yake fad'a mata wad'annan munanan maganganun? amsarku tana nan a cikin littafin nan mai suna JINI D'AYA.
ABBOOD DAWOUD ✅ de divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    Leituras 86,100
  • WpVote
    Votos 7,042
  • WpPart
    Capítulos 71
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
RAYUWAR SUMAYYAH de eedatou
eedatou
  • WpView
    Leituras 62,036
  • WpVote
    Votos 2,862
  • WpPart
    Capítulos 50
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu tana gudu har mota ta kad'e. Uhhmm Uhmmm wani abun ma sai ka, karanta da karuwan kanka karanta ka gane ma idon ka,
SANADIN KI de bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Leituras 62,532
  • WpVote
    Votos 1,433
  • WpPart
    Capítulos 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.