AL-K'ALAMI NE SILA!
Gajeren labari ne, mai d'auki da abubuwa daban-daban.
Suna matuk'ar son junan su amma iyayensa sun tsane talaka. **** Babanta ne amma ya zama tamkar mugun aboki agareta sam mahaifiyar ta bata son hanyar da ya d'orata akai. **** A matsayin su na ma'aurata sam sun kasa zama su fahimce junan su balantana su gyara ZAMANTAKEWAr su.
Sun kasance AMINAN JUNA tun suna yara amma sai da ya bi duk wata hanya dun ganin ya raba su.
Tana matuk'ar k'aunar shi amma mahaifinta sam ya ce bai san zancen ba. Duk da son da take yi masa bai sa ta kasa bin umurnin mahaifinta ba ta d'auki al'amarin a matsayin K'ADDARARTA CE.