NWA's Exceptional
9 stories
SABON SALON D'A NAMIJI by Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    Reads 304,482
  • WpVote
    Votes 26,589
  • WpPart
    Parts 46
A love that was once a sensation, now a tragedy, and a heartbreak that is harder to overcome. He's sweet with a smile as gentle and delicate as a sunflower. Now an unrecognizable monster whose sweetness turns into toxicity, anger and violence. Meet Jamila Kabir in her journey to womanhood and channeling her inner power as a young northern Nigerian woman.
ASMAUL~HUSNA by Miss_Hafsy
Miss_Hafsy
  • WpView
    Reads 36,986
  • WpVote
    Votes 1,287
  • WpPart
    Parts 19
#5 in general fiction 15/oct/2017 # 3 in destiny 6 sept 2018 Labari ne akan wata nutsatsiyar budurwa me ilim da tarbiya me suna Asmaul Husnah wadda ta tsinci kanta da auran wani takadirin matashi mara tarbiya wanda ya maida shashaye da sauran mugayen dab'iu halayensa, iyayensu sun hada auren ne dan a zatansu zata zamo Silar shiryuwarsa sai dai kash.......
ABDULHAFEEZ (2014) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 55,155
  • WpVote
    Votes 2,706
  • WpPart
    Parts 28
a hausa novel, so emotional,tragedy,love sacrifice, and patience
DANGIN MIJI (2014) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 38,563
  • WpVote
    Votes 1,563
  • WpPart
    Parts 11
Hausa love story, in the Era of inlaws
SIRRINA NE (2013) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 30,725
  • WpVote
    Votes 1,409
  • WpPart
    Parts 21
A story full of sacrifice and secrets
Kwaiseh Maryaamah by MaryamerhAbdul
MaryamerhAbdul
  • WpView
    Reads 29,438
  • WpVote
    Votes 337
  • WpPart
    Parts 6
Rungumeta yayi yana cewa ''nayi kewarki nima sosai'' ya cire mata hijabin jikinta da d'an kwalinta yana shinshinar gashin kanta, yace ''nayi kewar shak'ar k'amshinki'' ya shafa hannunta yace ''laushin jikinki ma duk nayi kewarsu, kuma ai ke kika hanani keb'ewa dake dan fushi dani kikeyi'' ta sauk'ar da numfashi tace ''matarka tana gidan kake son in sake dakai? Ni fah ina tsoron ta dake ni, wallahi ta fini girma da jiki''. Dariya sosai Abakar yayi sannan yace '' tunda kin hak'ura ki tashi mu tafi, nan mutane zasu iya kallon min ke kuma ina kishi'' maryamah tace ''kishi? Kishin me?'' Ya d'aga mata gira yace ''eh, ni nasan meh nake kishi, hancin nan ma...'' ya ja hancinta sannan ya cigaba ''banson ana kallonshi bare sauran jikinki'' dariya sosai Maryamah tayi sannan ta d'aura d'ankwalinta ta sa hijabi suka bar wurin
Jarabtarmu Kenan by MaryamerhAbdul
MaryamerhAbdul
  • WpView
    Reads 1,525
  • WpVote
    Votes 77
  • WpPart
    Parts 25
"I missed you sister, wallahi duk kewarku nakeyi, mutumin nan kad'ai zai hanani zuwa, amma naji zai tafi umrah, dan Allah yana tafiya ki sanar dani ko ki sanar da Usama" hawayen da take k'ok'arin hanashi fitowa ne ya sauk'o, ta share da gefen mayafinta sannan tace "Jabir Baban kake cewa mutumin nan? Bazaka zo ka nemi afuwar mahaifinka ku rabu lafiya ba Jabir?". Dogon tsaki yaja sannan yace "wallahi wallahi kinga irin maganar nan naki kadai yake hanani d'auka wayanki, Usama da yake biye miki ma wallahi dan na rasa yanda zanyi dashi ne, but nikam hak'ok'ina nawa ya tauye bai nemi afuwata ba? Shine ni dan na tafi na barsa zan nemi afuwarsa? Tsaya ma in tambayeki, wani hak'k'i ne na mutumin nan a rayuwana na tauye ban bashi ba da har zan nemi afuwarsa?". Kai tsaye Maryam tace "kak'i bin umarninsa a lokacin da yace lallai ku dawo gida." dariya yayi yace "wannan kawai? Ni kuma fad'a min, hak'k'ok'i nawa Baba ya tauye min a matsayinsa na mahaifina? Bayan bak'in halin da yake nuna mana? A rayuwana ban taba ganin mai bak'in hali irin nashi ba wallahi, kuma bana fatan in sake had'uwa dashi har abada". Kuka mai k'arfi ne ya kubce wa Maryam na tsananin bak'in ciki da takaici, wannan wani irin rayuwa ne d'a ya siffanta mahaifinsa da kalma mafi muni?.
JARABAWA TACE  by _bambiee
_bambiee
  • WpView
    Reads 69,609
  • WpVote
    Votes 3,784
  • WpPart
    Parts 42
Labarine da ya kunshi tausayi soyayya da yaudara, Nafeesa ta hadu da jarabawar maza har uku amma daga karshe taga riban hakurin da tayi..
DOGARO DA KAI  by ayeesh_chuchu
ayeesh_chuchu
  • WpView
    Reads 39,584
  • WpVote
    Votes 2,626
  • WpPart
    Parts 24
It's a Hausa story, based on self confidence, love, business, Hausa culture and lot more. Zainab yarinya ce da ta Dogara da kan ta, ta dalilin sana'ar da take takama da ita. Hakan yasa 'yan uwanta matasa su ke koyi da ita wajen ganin sun dogara da kansu. Katsam! Kaddara ta haɗa ta Samir Alkali da Hafeez Sulaiman. Matasa ne da su ka dogara da kan su, su ka kawo rud'ani a rayuwar Zainab. Shin waye gwarzon?? Ku tsunduma tsundum acikin wannan gajeren labarin.