KOWA YABAR GIDA...!
Karka nuna d'an yatsa akan kalar rubutun da alk'alamin k'addara yaima waninka, Bak'ar k'addara bata tsallake kowa ba, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun alk'alamin k'addarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akw...