StarNucee360's Reading List
27 stories
HAWAYEN ZUCIYA! by Lubbatu_Maitafsir
Lubbatu_Maitafsir
  • WpView
    Reads 259,121
  • WpVote
    Votes 8,264
  • WpPart
    Parts 15
Betrayal, love, and tragedy. Dive into the most beautiful love story of Nasreen Izzaddeen and Aqeel Mukaila AbdulWahab.
TSINTACCIYA by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 23,337
  • WpVote
    Votes 329
  • WpPart
    Parts 16
Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!
GIDAN GANDU by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 37,887
  • WpVote
    Votes 2,459
  • WpPart
    Parts 39
Gidan gandu,haka kowa ke kiran gidan mu saboda yawan iyalan gidan tun daga kan iyaye da kakanni zuwa kan yaya duk muna zaune ne acikin gidan gandu. saidai abu daya shine, duk wani kalar hali da kake nema inkazo gidanmu to ka samu ,kama daga shaye shaye ,dabanci sata,koma dai menene,abinda zai baka mamaki shine duk iskancin mutum a gidan hatta dabbobin gidan suna shayin rashin mutuncina tun daga kan iyaye kuwa har yayansu babu wanda hantar cikinsa bata kadawa idan yasan ya shiga gonata ,nice nan SAMEEMAH!!!!...................Tofahh.
RASHIN UBA by oumsamhat
oumsamhat
  • WpView
    Reads 63,077
  • WpVote
    Votes 4,286
  • WpPart
    Parts 33
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi fatan ace mutuwa ce ta shuɗe labarin mahaifinmu, ba mu ne labarin ya duƙun-ƙune ya cutar damu akan sakacin Uba ba. Da mamaki ace yara na fatan mutuwar UBAN SU! Amma idan zamani yayi rakiya babu abin da ba zai iya sauyawa ba. Ciki kuwa harda RASHIN UBAN da bai zama gawa ba. Sunana MAIRO kuma wannan shine labari nah!"
ZULLUMI by StarNucee360
StarNucee360
  • WpView
    Reads 208
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 11
Cikin kuka Aisha tace "Rayuwata acikin kwana ɗaya tak ta jirki ce ayayin da ZULLUMI yayimin diran mikiya ZULLUMIN nan shine kullum ke ƙara mamayemin hasken rayuwata duhu na ƙara bayyana " Cikin tausayawa Aqad yace "Ki daina cewa haka Allah na sane da ke mucu gaba da gaya masa sannan da kike cewa haka kinsan ma anar rana ɗaya kuwa? hakan yana nufin muna da sa'oi ashirin da huɗu mintina dubu ɗaya da dari huɗu da arba'in,Allah yariga da yagama tsara komai mu zuba ma sarautar Allah idanu.
MADUBIN GOBE by phartyBB
phartyBB
  • WpView
    Reads 85,759
  • WpVote
    Votes 8,546
  • WpPart
    Parts 63
Duniyar Nuratu cike take da duhun da ta mamaye. Rayuwarta tafe take cikin damuwa da ƙaddarar da ta tsinci kanta. Ko yaushe za ta samu haske cikin duniyarta da rayuwarta? Waye gwanin da zai haskaka mata? Yaya Al-ameen? Col.Ahmad? Dr Awwab ko Mufid? 19/11/2020 #8 in love, most impressive ranking🥇 #1 in thriller story #3 in hausa Novels 03/05/2023 #1 in Africa most impressive ranking🥇 #3 in Muslim #11 destiny My new Book GOBE DA NISA Ya fara sauƙa a ArewaBook da Wattpad, da WhatsApp. 07037487278 chat me.
SIRRINA NE (2013) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 30,729
  • WpVote
    Votes 1,409
  • WpPart
    Parts 21
A story full of sacrifice and secrets
MEMOIRS OF COLD TEMPERED LOVE by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 20,691
  • WpVote
    Votes 1,622
  • WpPart
    Parts 24
Dedication of love, trust and facial betrayal between the two friends, who will win over him? who did the real sacrifice?
KALMA DAYA (2015) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 97,830
  • WpVote
    Votes 4,982
  • WpPart
    Parts 35
Hausa romantic story #8 on general fiction on 16th July 2017 , #16 on romance on 18 july
Abinda Aka Gasa Shi yaga Wuta by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 23,365
  • WpVote
    Votes 1,634
  • WpPart
    Parts 20
fake love, romance and marriege watch the battle between the two brothers