Select All
  • LAIFIN WA..?
    23.2K 1.2K 35

    So na hakika...amince wa juriya...da kuma sanin cewa Allah shine yakeyi.....Zahra da Auwab masoyane wanda soyayyar su tafara a asibiti saboda kulawar da shi yake bata qaunar da suke wa juna hatta iyayen su sunsani sukuma yi na'am da soyayyar kwatsam rana guda Baban yarinyar yaga uwar yaron daga nan yaci alwashin indai...

    Completed