ayshatusb's Reading List
67 stories
K'ADANGARUWA by meenaslimzy
K'ADANGARUWA
meenaslimzy
  • Reads 8,946
  • Votes 900
  • Parts 50
labarin Amina K'ADANGARUWA wadda Rabi mutum Rabi K'ADANGARUWA.....
AMRIYA (Hatsabibiyar Aljana) by Al_Ashtar
AMRIYA (Hatsabibiyar Aljana)
Al_Ashtar
  • Reads 32,680
  • Votes 1,362
  • Parts 51
Labarin wata hatsabibiya kuma fitinanniyar aljana da ta yi bayyanar bazata ga wata budurwa Zahara cikin wani irin salo na almara. Zahara tayi arba da Amriya cikin suffan mutane, har ta kwatanta mata gidansu, kuma zahara ta tafi gidan inda ta iske labarin da ta kira da zanen ƙaddara. Mahaifiyar Amriya ce ke sanar da ita, ita fa ƴarta yau shekarunta huɗu da rasuwa bisa haɗari, Zahara ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi na ban mamaki. Ita data haɗu da yarinya a yau sukayi hira, harma ta manta da gyalenta, yanzu gashi ta zo gidansu ana shaida mata ta yi shekaru huɗu da rasuwa. Ku biyo mu domin jin yaya zata ƙarƙare cikin wannan ƙayataccen labari.
ABDULKADIR by LubnaSufyan
ABDULKADIR
LubnaSufyan
  • Reads 367,851
  • Votes 31,445
  • Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Farar Wuta. by Aysha_Mahmoud
Farar Wuta.
Aysha_Mahmoud
  • Reads 29,573
  • Votes 3,575
  • Parts 18
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai...! #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
BAƘAR DUHUWA by Oum_Nass
BAƘAR DUHUWA
Oum_Nass
  • Reads 1,137
  • Votes 148
  • Parts 12
Lokaci da rayuwa wasu ababuwane da suke tsere da rige-rigen cimma junnansu. Har na tsawon zamani Bakwai akan iya riskar abin da aka bari a inda aka aje. Idanuwan da suka liƙe da lalimen neman shahara sukan tono ɓaunar da take neman kaifaffen hasken da zata mayar da shi baƙin duhu. Akwai abubuwan magantuwa da yawa sai dai babu harshen sarrafa su mai zaƙi..... Oum-Nass
RUD'ANI by meenaslimzy
RUD'ANI
meenaslimzy
  • Reads 8,011
  • Votes 764
  • Parts 45
zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
KALMA DAYA TAK
AyusherMuhd
  • Reads 149,363
  • Votes 24,137
  • Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
BAMBANCIN HALITTA by pinkylady222
BAMBANCIN HALITTA
pinkylady222
  • Reads 5,008
  • Votes 585
  • Parts 25
Halittu mabambanta ne ke rayuwa a doron duniya.Tun daga mutane,Aljanu,dabbobi da tsuntsaye. Ita wacece a cikinsu? mai nene yai mata katanga da kai tsaye ba zata ce ga tata halittar a cikinsu ba har tai alfahari da ita a matsayin tata?ko kuma daga wata duniyar daban ta zo?*
ƁARAWO NE by JameelarhSadiq
ƁARAWO NE
JameelarhSadiq
  • Reads 742
  • Votes 47
  • Parts 8
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
HANGEN DALA ba shiga birni ba by huguma
HANGEN DALA ba shiga birni ba
huguma
  • Reads 83,334
  • Votes 7,193
  • Parts 21
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA