Samha7's Reading List
4 stories
MR BELLO by Janafnancy13
Janafnancy13
  • WpView
    Reads 25,261
  • WpVote
    Votes 696
  • WpPart
    Parts 12
_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KAYA...?_
NA CUCE TA by ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Reads 424,120
  • WpVote
    Votes 24,695
  • WpPart
    Parts 50
it's about destiny
ALLAH GATAN BAWA  by ZahraSurbajo1
ZahraSurbajo1
  • WpView
    Reads 14,229
  • WpVote
    Votes 233
  • WpPart
    Parts 1
labarine me tausayi, abin dariya, alajabi, soyayya, ku shiga ku karanta ze kayatar daku
FAIROOZ LITTAFI NA FARKO  by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 14,330
  • WpVote
    Votes 1,201
  • WpPart
    Parts 25
Tana tab'awa kuwa sai taji ta zuuuuuuuuuuu....Gaba ɗayanta hasken yazu k'ota zuwa cikin littafin, ma 'ana ta shige cikin littafin datake kallon hotuna cikinsa. Ga mamakin maryam sai ta ganta ta ɓullo cikin wata sabuwar duniya daban, da irin wacce muke ciki, domin dai inda ta tsinci kanta da ta duba sararin samaniyan-sa saita gansa kore da blue(shuɗi) sharrrr...." wannan wace irin duniya ce kuma" ? Maryam ta duba inda take gaba da baya! Gabas da yamma bataga kowa ba, daga can gefe guda kuma ta hango littafin da take kallo yana nan kamar yanda yake bai canza daga pagin data buɗe ba. "Ikon Allah! taya akayi nazo nan kuma?" lokaci ɗaya tsoro ya ziyarci zuciyarta, Nan take tafara karanto addu'oi a bakinta, bakin nata har rawa yakeyi saboda tsoro da firgico..... Tafiya tafara zuwa inda littafin yake, ta kai hannu domin ta d'auka, sai littafin ya matsa daga inda yake, tasake kai hannu karo na biyu nan ma littafin yasake matsawa, batareda kuma taga wanda yake taɓa littafin ba, zuwa yanzu Maryam taji tsoro yayi k'aura daga zuciyarta, dan haka sai ta cigaba dabin littafin, babban burinta shine: tasamu damar rik'e littafin ko da ta hakan Allah zai sa taga hanyar da zata maida ita duniyar data baro. Ash'nur pyar mera dil.