pinkykhady's Reading List
31 stories
RAYUWAR MU by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 298,209
  • WpVote
    Votes 24,964
  • WpPart
    Parts 39
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 386,918
  • WpVote
    Votes 28,744
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,562
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
AUREN SIRRI COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 1,373,371
  • WpVote
    Votes 38,130
  • WpPart
    Parts 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
AMRAH NAKE SO! (Completed✅) by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 191,442
  • WpVote
    Votes 17,464
  • WpPart
    Parts 79
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
KUKAN KURCIYA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 111,778
  • WpVote
    Votes 10,612
  • WpPart
    Parts 30
Labarai mai tab'a zuciya
Karan Bana by Eshat2
Eshat2
  • WpView
    Reads 7,703
  • WpVote
    Votes 310
  • WpPart
    Parts 2
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare. Abu Uku yafi so 1. 'Kamshi 2. Azumi 3. Sallah Abu uku yafi tsana 1. 'Karya 2. Munafurci 3. Sheelah! Waseelah Muhammad Dikko (Sheelah) Santaleliyar yarinya 'yar gayu, 'yar yayi. Kyakyawa kuma wayayyiya mai ji da kai ga son haduwa. Kwarjini, farin jini da haduwarta yasa samari basa iya mata musu. Abu uku tafi so 1. 'Daukaka 2. Sallah 3. Dee Abu uku tafi tsana 1. Tozarci 2. Makaranta 3. Girki
Nadamar Rayuwa by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 5,139
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 2
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu karatu saiku shigo ta ciki domin shan labarin.
Hasken Lantarki (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 154,684
  • WpVote
    Votes 5,103
  • WpPart
    Parts 16
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni
SAKAMAKO by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 849,685
  • WpVote
    Votes 44,316
  • WpPart
    Parts 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah