Hausa novels fave
15 stories
QAUNAH by Xeenoouuh
Xeenoouuh
  • WpView
    Reads 284
  • WpVote
    Votes 10
  • WpPart
    Parts 38
Soyayya ce me cike da sarkakiya da kalubalen Rayuwa......
💖💝BATUUL💖💝 by phartiemarhk
phartiemarhk
  • WpView
    Reads 907,046
  • WpVote
    Votes 42,873
  • WpPart
    Parts 99
BATUUL
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 387,674
  • WpVote
    Votes 28,767
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
..... Tun Ran Zane  by Gimbiya229
Gimbiya229
  • WpView
    Reads 97,408
  • WpVote
    Votes 7,989
  • WpPart
    Parts 42
No 1 in General Fiction on 21 September. A lokaci guda duniya ta yi mata juyi mai zafin gaske. A lokacin rayuwa ta kawo mata zabi mai cike da hatsari da nadama. Ta yi watsi da duk wata fata, ta dakatar da duk wani mafarki....tun da dama ai mafarki na wadan da suka yi barci ne. Duk da hakan, Hindu ba ta cire rai ga samun Rahamar Allah (SWT) ba, ko da kuwa zai zo ne a sigar kyakkyawan mutumin da zai kara jijjiga duniyar ta sannan ya dasa kaunar sa cikin zuciyar ta a lokacin da ita kan ta ta yanke kauna ga samun hakan. Daga ranar da ta amince son sa ya shige ta ta san ba makawa, tun ran gini, ran zane!
BAKIN DARE by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 63,095
  • WpVote
    Votes 4,272
  • WpPart
    Parts 21
heart touching story
DANGIN MIJI (2014) by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 38,592
  • WpVote
    Votes 1,563
  • WpPart
    Parts 11
Hausa love story, in the Era of inlaws
THE BOSS LADY by fateemawaziri
fateemawaziri
  • WpView
    Reads 789
  • WpVote
    Votes 63
  • WpPart
    Parts 6
Fakariyya bata daukan nonsense women with pride wacce bata daukan kuskure a matsayin kuskure A Cewar ta " idan kayi kuskure a fashion room it's by choice not by mistake " she always says when u don't have energy turn the music on ,it will makes u cut the fabrics easier, and end of making more beauty design than u intended to And again she said make ur brain function by not trying to do that "more beautiful design that wasn't giving to you by me " u know We don't take MISTAKES as MISTAKE in the cutting room . *** "Kinsan cewa ni matar latif ce Amman duk da haka kika zabi kizo gareni a karkashin iko na. Bakisan da wa kike yaki ba Sai na nuna miki I'm the boss lady you're not in our life by Mistakes Allah send you here so I Fakariyya The Boss lady will teach u a lesson you'll never forget in your life. "
BA'A KANTA FARAU BA by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 122,117
  • WpVote
    Votes 8,165
  • WpPart
    Parts 38
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".
My Life as a Hausa girl by mrs_amina
mrs_amina
  • WpView
    Reads 176
  • WpVote
    Votes 8
  • WpPart
    Parts 1
Ameera zo(come) said mama.Toh gani nan zuwa(ohk I'm coming."Ameera my child you are you going to be 24 next week am I right" Mama said.Yes Mama . My child I have found a suitor for you. The moment those words escaped her lips I felt something die in me. That means.......... Ameera Sadiq - Muslim - Hausa
TSANTSAR HALACCI  by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 150,432
  • WpVote
    Votes 7,640
  • WpPart
    Parts 56
TSANTSAR HALACCI labarin khausar da Aman. TSANTSAR HALACCI labari ne dake qunshe da abubuwan mamaki..yaudara..cin amana. ..uwa uba kuma TSANTSAR HALACCI da aka nuna wa mahaifiyar khausar. sadaukar wa jajircewa qauna yadda, amana....TSANTSAR HALACCI. .....ku biyo ni. ...