Abou_Aleey's Reading List
1 story
SAKAYYA! by BilkisuAhmad2
BilkisuAhmad2
  • WpView
    Reads 582
  • WpVote
    Votes 25
  • WpPart
    Parts 19
Shekararsu bakwai da aure,amma be tab'a gazawa da ita ba duk da itad'in takasance makauniyace bata gani,amma hakan be rage masa soyayyartaba aransa kulawa daidai gwargwardo yabata girki ,wanke-wanke da duk abinda take buqata yana mata ,inkazo gidanta bakace gidan makauniyabane,duk d tsananin kyaunta amma danginta basu kawo cewa zata samu mijin daze auretaba,kasancewarta nakasashiya,amma sega ISHAQ ya basu mamaki inda ya nemi aurenta tun tana shekara 16 ,yafara bata kulawa harkawo yanxu datake d shekara 23 ,duk yakasance talaka me qaramin qarfi Amma hakan be hanawa wajen siyamata maganinta me tsadaba,amma ranar data bud'i idonta takalli kanta amadubi ranar ta tabbatar d ita d'in ba matar talakabace,Ashe haka take da kyau Amma take zaune awannan lokon agidan gado tabbas ishaq be dace da itaba ,wannan kyawunnata baze tafi awajen talaka matsiyaci irin ishaq ba !!!!