mohdg3's Reading List
47 stories
QAUNARMU by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 10,319
  • WpVote
    Votes 544
  • WpPart
    Parts 3
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE WANDA BAIDA KATANGA YAYI MUSU SHIGAR SAURI...YAYA ZASUYI DA ABOKAN RAYUWARSU NA FARKO...
SAKAMAKO by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 854,058
  • WpVote
    Votes 44,384
  • WpPart
    Parts 48
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
AHUMAGGAH by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 674,965
  • WpVote
    Votes 52,651
  • WpPart
    Parts 49
"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necessity was meeting him,who is he?the royal prince of persia.a bonified brigadier general of USMC. As a wife, sister, or maid that only my destiny will tell.... #Bahiyya Ahmed #khaldun sa'ood #junnut
ZAB'IN WA ZANBI?  by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 7,961
  • WpVote
    Votes 404
  • WpPart
    Parts 12
The story of Sameer the young doctor and the only son of his parents. Benazir.and Hauwa are close friends which they agree with them selfs no one can hide anything for them self. Benazir is from Bauchi state, while Hauwa is from Sokoto their friendship start in social media.... one day....Mother of Sameer ask him to go and meet for Hauwa cuz she's the girl that choose him to be his wife...he's shock...and his father ask him too, to go and meet Benazir she's the one that choose him to be his wife........don't late wait and read.....
TAGAYYARA(Complete) by Dijensy
Dijensy
  • WpView
    Reads 55,668
  • WpVote
    Votes 4,015
  • WpPart
    Parts 74
The battle love story of Shettima and Amrah❤ Don't miss out!
Labarin Rayuwata  by ayeshay_bee
ayeshay_bee
  • WpView
    Reads 17,563
  • WpVote
    Votes 3,124
  • WpPart
    Parts 51
"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani Dan Adam tun kafin ya Zo duniya da irin rayuwar da zai yi cikin ta a rubuce. Hakan ya kasance a Rayuwar Wannan baiwar Allah, inda na ta rayuwar cike ya ke da kalubale, matsaloli daban daban hade da tangarda. Ku biyoni cikin labarin Suhaima Adam Bello domin ji...
TAZARAR DA KE TSAKANINMU by Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    Reads 148,720
  • WpVote
    Votes 15,136
  • WpPart
    Parts 41
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
ABDULKADIR by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 380,057
  • WpVote
    Votes 31,702
  • WpPart
    Parts 38
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata... by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 178,091
  • WpVote
    Votes 15,283
  • WpPart
    Parts 52
"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalaman ta suka saka shi ya ce..."Naso ace kin furta mun wannan kalman tuni amma ko yanzu naji dad'i sosai, dad'in dana tabbatar dashi zan mutu a raina, My meenal zo matso kusa dani kinji?" da sauri ta k'arisa kusa dashi da rik'o hannun shi tace "kaga yanda kake numfashi ko yaa muhammad? ka daure ka dena magana kafin likitan yazo, save ur strenght plss" K'walla ya gangaro masa da k'yar ya iya furta "Wanda yake bayarda ikon numfashin ya buk'aci abinsa my meenal, lokacin tafiyane yazo tafiyan daba fashi, dukkanin abinda ya faru tsakanina dake na yafe miki matsayina na mijinki ina mikin fatan aljannar firdaus mad'auka kiya, ki sani inajin tsoro wlhy, tsoro nakeji my meenal" kuka ya k'wace mata sosai ta sanya kukan kuwa "Mesa kakemun maganganu a baud'e, wlhy ina fahimtar komai yanzu, hausarka tangaran nake fahimta mutuwa kake nufi zakayi bana fata kuma, kayi shiru kaji" Hannunsa d'aya ya mik'o mata wani takarda ta karb'a ya k'ara had'e hannun shi da nata da takardan, yace yana numfarfashi da k'yar "Ki bi abinda na rubuta a takardan nan, ki karantashi cikin nutsuwa kinji" batace komai ba daga ita har k'aninsa dake nan kusa da ita se gani sukayi yayi shiru bakinsa yana motsi amma basajin meyake cewa numfarfashi kurun yake sama sama, daganan sekuma yae shiru komai ya tsaya cak rai yayi halinsa!!!!!!!