user93422883's Reading List
26 stories
Zanen Dutse Complete✓ by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 184,886
  • WpVote
    Votes 25,413
  • WpPart
    Parts 35
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke yawo kullum cikin kanta, da su take kwana take tashi, cikin tsumayin lokacin da alk'alami ya bushe akansa. Don wata k'addarar tamkar ZANEN DUTSE ce... Babu wani abu da ya isa ya canja ta!
BAKIN DARE by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 63,003
  • WpVote
    Votes 4,272
  • WpPart
    Parts 21
heart touching story
NA CUCE TA by ummumaryam29
ummumaryam29
  • WpView
    Reads 424,556
  • WpVote
    Votes 24,708
  • WpPart
    Parts 50
it's about destiny
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 386,917
  • WpVote
    Votes 28,744
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
AMAREN BANA by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 143,682
  • WpVote
    Votes 9,321
  • WpPart
    Parts 17
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar tunani irin naki? Ashe ki na da halin yin gyara a wannan al'amari, ba za ki yi ba?" Mikewa ya yi daga kan kujerar zai tafi, da sauri ta kamo bakin rigarsa, ya tsaya, ganin zai saurareta, ya sa ta sakar masa riga. "An fada maka ni ma ina jin dadin ganinsu da na ke yi a haka ne? Sam, ba son raina bane, amma na daure na kauda kaina, saboda mu kawar da gagarumar matsalar da ta fi wannan. Na san halin Momi, tana da fada, tana da rashin son gaskiya, amma kuma haka tana da saurin nadama, na san za ta nemi afuwa, kuma Abba zai saurareta. Sai dai wannan tafiyar, dole ka taimaka ka ba ni goyon baya, don mu shawo kan al'amarin nan tare." Kallonta ya yi, ita ma duk ta jikkata, ta jejjeme ta zama wata iri, tabbas yadda take ji haka yake ji, koma fiye, don bayan baya sonta, ya tsani uwarta, sannan yana mutuwar son Meena. "Ki yi hakuri, amma ba zan iya aurenki ba." Ranta ya baci kwarai, har ya juya zai fita ta-ce. "Saboda me ya sa ba za ka iya aure na ba? Saboda me ya sa ban kai matsayin na zamo matarka ba?" "Ki fada min, ta yaya zan iya zama dake, alhali ki na matsayin 'yar matar da na tashi da tsanarta a zuciyata?" "Wane irin dalili zai sa maka tsanar mahaifiyata, har da zai sa ni ba za ka iya aurena ba?" Shiru ta yi don ta ji dalilin wannan tsanar.
Y'AR BAUTAR K'ASA by ZahraSurbajo1
ZahraSurbajo1
  • WpView
    Reads 10,848
  • WpVote
    Votes 241
  • WpPart
    Parts 1
labarine akan yanmata masu kwadayi gami da dogon buri,salma yarinyace kyakkyawa ajin farko,yayinda zuciyarta,ta lalace dason abin duniya,bata da buri daya wuce taganta an turata bautar kasa,waishin wannan buri na salma yana cika kuwa?in yacika ina makomar kwaɗayi da burin datake dashi?duka amsoshinku nacikin wannan littafi kushiga ku karanta ze nishaɗantar daku kuma ya faɗakar.
ALLAH GATAN BAWA  by ZahraSurbajo1
ZahraSurbajo1
  • WpView
    Reads 14,246
  • WpVote
    Votes 233
  • WpPart
    Parts 1
labarine me tausayi, abin dariya, alajabi, soyayya, ku shiga ku karanta ze kayatar daku
AMANA TA BARMIN by ZahraSurbajo1
ZahraSurbajo1
  • WpView
    Reads 14,334
  • WpVote
    Votes 320
  • WpPart
    Parts 1
labarin akwai abubuwan ƙayatarwa aciki uwa uba soyayya,da jajircewa da juriya,kushiga ku karanta ze ƙayatar daku
ABINDA KE B'OYE by hajjac
hajjac
  • WpView
    Reads 129,341
  • WpVote
    Votes 8,753
  • WpPart
    Parts 51
labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
loving you (completed) by ASRgirl55l
ASRgirl55l
  • WpView
    Reads 114,126
  • WpVote
    Votes 4,630
  • WpPart
    Parts 11
Highest rank #259 in fan fiction (5/1/18) Kushi working for arnav 3 years... Arnav and kushi always get in arguments they seems like they hate each other but who knows maybe there a secret love between them....