Mamansultan's Reading List
66 stories
AUREN RABA GARDAMA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 35,813
  • WpVote
    Votes 962
  • WpPart
    Parts 4
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
Mai Tafiya by donutfairy
donutfairy
  • WpView
    Reads 198,439
  • WpVote
    Votes 20,092
  • WpPart
    Parts 29
Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????
RAMUWAR GAYYA  by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 17,928
  • WpVote
    Votes 587
  • WpPart
    Parts 11
"Babu ruwanku ackin wannan lamarin, shi yasan waneni ni, sannan yasan dalilina nayin haka, kuma kamar yadda nafada ko da dansa zai mutu to tabbas sai ya sakar min yata domin shima ina son ya dandana bakin ciki kamar yadda na dandana a baya..."
DAGA TAIMAKO by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 25,804
  • WpVote
    Votes 1,587
  • WpPart
    Parts 10
takaitaccen labari mai ban tsoro da Dariya yana kuma k'unshe da darasi sosai
JIRWAYE by TajawwalAlRuwh
TajawwalAlRuwh
  • WpView
    Reads 206,420
  • WpVote
    Votes 21,552
  • WpPart
    Parts 69
Khalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da kullum, ba ko da yaushe kake yanke hukunci akan kaddarar mutane ba. JIRWAYE, akwai shi a cikin labarin kowa.
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,416
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
AKASI by Abubakaramuhd
Abubakaramuhd
  • WpView
    Reads 3,027
  • WpVote
    Votes 217
  • WpPart
    Parts 26
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN DUK YADDA MUKA KAI GA IYA TSARINMU ITAMA KADDARA TAFE TAKE DA NATA TSARIN.
ALLAH GATAN BAWA  by ZahraSurbajo1
ZahraSurbajo1
  • WpView
    Reads 14,234
  • WpVote
    Votes 233
  • WpPart
    Parts 1
labarine me tausayi, abin dariya, alajabi, soyayya, ku shiga ku karanta ze kayatar daku
MATAN ALI by bilkisubilya
bilkisubilya
  • WpView
    Reads 29,974
  • WpVote
    Votes 1,607
  • WpPart
    Parts 15
Zakusu labarin,zai kuma kayatar da ku,makaranta,labarine akan kyakyawan saurayi wanda ke tashan kuruciyarshi,rana daya mahaifinshi ya aura mashi mata ukku,ku biyune dan jin yanda abun yake.......
INA MUKA DOSA.. by OFFICIAL_NWA
OFFICIAL_NWA
  • WpView
    Reads 5,741
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 4
Ina muka dosa shiri ne na musamman da kungiyar NWA ta fito da shi. Shirin zai rinka zakulo manya-manyan matsalolin da suka addabi al'umma yana yi muku takaitaccen rubutu a kansu in sha Allah