bilkisubilya's Reading List
94 stories
Zuciyar Tauraro by kherleesi
kherleesi
  • WpView
    Reads 47,830
  • WpVote
    Votes 3,864
  • WpPart
    Parts 47
Kudi. Shahara. Kyau. Duk babu wanda Allah beh bashi bah. The one thing da ya fi so ya kuma kasa samu shine So na asali da babu wani ulterior motive a ciki. Rashin samun abinda yakeso yasa yake kaffa kaffa da zuciyar shi,yake protecting zuciyar shi. Ba gayyata ta shigo rayuwarshi, yadda yake tarairayar zuciyar shi itama haka. Saidai zuciya bata neman shawa ra in zata fada So. Just he's luck,he finds love that rejects him again. Meye dalilinta na kin amincewa da soyayyar shi bayan zuciya na so. Ku biyo labarin Superstar Adams da TV host Fariha a emotional ride din su. .
D'a Namiji Wuta da Kankara by Benaxir
Benaxir
  • WpView
    Reads 17,710
  • WpVote
    Votes 1,329
  • WpPart
    Parts 12
MASARAUTAR TAHSEEN by UmmyOntop65
UmmyOntop65
  • WpView
    Reads 6,179
  • WpVote
    Votes 386
  • WpPart
    Parts 8
Labari ne akan wani azzalumin sarki wanda yake aure yaran mutane daga yamusu ciki saiya kashesu
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 3,998
  • WpVote
    Votes 126
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
GIDAN MATATTU by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 4,160
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 6
Yarinyar data kashe iyayenta sabida saurayin da takeso.....
RUWAN SIRRI ( CIGABAN GIDAN FATALWA ) by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 4,302
  • WpVote
    Votes 152
  • WpPart
    Parts 3
CIGABAN GIDAN FATALWA................
TAFIYAR DARE ( MAYYUN JINI ) by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 3,772
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 3
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
RUBINA!!!♦️ by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 16,710
  • WpVote
    Votes 1,756
  • WpPart
    Parts 23
Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wanda aka haife su a tare, inda zai saka mota ta bi ta kanshi ta wuce a lokacin da matar shi ke gadon asibiti tana nak'uda inda daga k'arshe bayan ya sake samun galaba ga d'an-uwan nashi, zai koma bibiyar rayuwar 'yar da aka haifa, domin kashe ta bayan ta cika 20years a duniya idan ya yi jima'i da ita, shi ne cikamakon ikon shi. Amma ko hakan zai iya faruwa, burinshi ya cika akan mummunan k'udurin shi gare ta.? #FOLLOW. #VOTE. #COMMENT. AND. #SHARE. "THANKS"
NI DA BODYGUARD DINAH by kherleesi
kherleesi
  • WpView
    Reads 17,423
  • WpVote
    Votes 1,029
  • WpPart
    Parts 12
Khadija is tough, cold and has no time to be nice. Saida ta hadu da Raees who is also uptight, kuma like her shima he's always wearing a poker face. A haka sukayi building connection daya zama more than friendship. Wannan labarin ba sabo bane bah, wasu sun rigada sun karanta shi. but na samu requests din sa shi a Wattpad, as dayawa na san re-reading dinshi. So here it is. If you haven't read it yet, pls give it a try and tell me if you like it.
RAI DA SO -2019/20 by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 62,124
  • WpVote
    Votes 6,634
  • WpPart
    Parts 85
Soyayya ba tai min adalci ba. A lokacin da na karɓeta hannu biyu sai tai min gudun wuce sa'a. Ashe! rayuwa ba ta da tabbas! mutuwa kan zowa mutum aduk lokacin da bai za ta ba,ta yaya rayuwata za ta tafi daidai in babu mahaɗinta.Sai dai na gasgata ALLAH shine mai yin yanda ya so. Kwatsam bayan zaman makokin da na sha na tsawon lokaci, sai gashi ta dawo min da ƙarfinta, ban ƙasa a gwiwa ba, na kuma karɓar soyayyar a karo na biyu, wadda ta zo min cikin gwagwarmayar rayuwa mai haɗe da haɗarurruka, farmaki, taskun rayuwa, bala'oi da ƙalubale kala kala kuma mabambanta.Zan iya cewa na yi dana-sani a soyayya.