#Munatare
5 stories
MATAN ALI by billybilya
billybilya
  • WpView
    Reads 58,747
  • WpVote
    Votes 1,656
  • WpPart
    Parts 11
labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan jin yanda labarin yake. Vote me on wattpad. #billybilya #anatari #bilkisubilyamin #love y'all
ZAMANTAKEWA!. by Zarah_bb
Zarah_bb
  • WpView
    Reads 59,199
  • WpVote
    Votes 4,599
  • WpPart
    Parts 86
Suna matuk'ar son junan su amma iyayensa sun tsane talaka. **** Babanta ne amma ya zama tamkar mugun aboki agareta sam mahaifiyar ta bata son hanyar da ya d'orata akai. **** A matsayin su na ma'aurata sam sun kasa zama su fahimce junan su balantana su gyara ZAMANTAKEWAr su.
TSANTSAR HALACCI  by Real_autarhajiya
Real_autarhajiya
  • WpView
    Reads 150,336
  • WpVote
    Votes 7,640
  • WpPart
    Parts 56
TSANTSAR HALACCI labarin khausar da Aman. TSANTSAR HALACCI labari ne dake qunshe da abubuwan mamaki..yaudara..cin amana. ..uwa uba kuma TSANTSAR HALACCI da aka nuna wa mahaifiyar khausar. sadaukar wa jajircewa qauna yadda, amana....TSANTSAR HALACCI. .....ku biyo ni. ...
DUNIYARMU (Compelet) by Kamala_Minna
Kamala_Minna
  • WpView
    Reads 33,888
  • WpVote
    Votes 1,577
  • WpPart
    Parts 41
ko wacce kaddara akwai yarda take fadowa cikin duniyar dangin rai ta dadi da akasin ta zuciyoyi mafi ragwata ba su fiye daukar kaddara ta ko wani hali ta zo musu ba ba sa duba da yanayin rayuwar Duniyarmu da yarda Allah ya tsaga ga ko wani dangin rai zai yi ta mafiyan dangin rai zuciyoyi na kai su ga daura hannu aka su kurma ihu suna mai furta sun shiga uku wasu kuma masu jaruman zuciya murmushi suke su na mai cewa sun shiga aljanna
KAINE MURADINA by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 7,237
  • WpVote
    Votes 173
  • WpPart
    Parts 3
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun ta kuwa duk tafiyar su daya da Habeeb, duk dacewa akwai babbancin kabila da kuma addini a tsakanin su. Daga Karshe soyayya ta shiga a tsakaninsu, ko ya zata kasance?