UWAR MIJINAH
Soyayyah sadaukarwa,biyayyah tareda hakuri msi tsanani.
Labarin Aliyu wanda shi mahaifin shi mai azababben kudi ya rasu. Suna zaune da mahaifiyar sa da kanwar sa Hanifa a cikin wani makeken gida. Amma sede wajen auren sa mamar sa take kawo mai matsala.
"Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un... Ummi? Ummi don Allah ki tashi, Ya salaam! Yaya Haidar ku zo don Allah Ummi tana convulsion..."
Farkon gani na da ita naji xuciyata ta amince da ita duk da nasan abinda ke tsakanin ku, na cigaba da ďawainiya da soyayyar ta har lokacin dana bar qasar nan, sanda ka gayamin kaga Ruhayma dalilinta na dawo wannan qasar, itace macen da nake so, itace macen da nake burin aure a matata ta biyu ashe bisa rashin sani ita...