this is a story about a girl who's leave with out parent,batada wani sana'a se karuwanci,she leave with one guy Called joeboy,suna zauna ne kuma rayuwar ma'aurata kawai sukeyi dashi............
sede wanda yakaranta.
rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂
*Wannan littafi nawa mai suna 💞SIRRINTACCEN SO💞 yana dauke da tsantsan soyayya da sarkakiya, da kuma fadakarwa da nishadantarwa, ALLAH ya bani ikon gamawa lafiya kamar yadda ALLAH ya bani ikon farawa, ku biyoni domin jin wannan labari*
Labarin yarinyar da ta tsani Maza.. cikinsu harda Mahaifinta. Tasha alwashin gudanar da tsaftatacciyar rayuwa ba tare da 'Da NAMIJI ba. ko hakan zai yiwu?
Iyaye musamman mata sukan sadaukar da dukkan farincikinsu domin kyautata rayuwar 'ya'yansu. Haka ce ta faru ga Maamu har zuwa lokacin da Allah Ya azurta mata tilon danta Awaisu. A daidai lokacin da take tunanin kyautatawa wadanda suka wahalta musu a baya sai Gimbiya matar dan nata ta murda kambun da ko iyayenta basu santa dashi ba....
Ga uwa, ga da sannan ga suruka.