SaNaz_deeyah
- Reads 3,690
- Votes 93
- Parts 13
Littafin NA DAWO cigaban littafin JARRABAR RAYUWA. Ta dawo ne dan ta ɗauki fansa akan rasuwar ƙanwarta. Tana zargin mariƙiyarta da kisan. Macen da ta maida ita mutum,tayi ɗawainiya da ita tun daga yarinta har girma,ta damu da damuwarta,ta bata ilmin da take taƙama dashi,amma duk ta watsar da wannan halaccin saboda wani dalili nata.....
Ta wani ɓangaren labari ne akan Sabina mace mai sickler da brain tumor,iyayenta ne sanadiyar lalacewarta,sai kuma gashi soyayya ta shiryar da ita,duk da cewar har yanzu bata samu soyayyar ba.