gimbiya22's Reading List
23 stories
The Smile I Was Waiting For  by HashalAnani
HashalAnani
  • WpView
    Reads 55
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 5
*"The Smile I Was Waiting For" - by Hashal Anani* Nudrah was the joy of her home - the only daughter, cherished deeply by her parents and brothers. Her world was full of warmth, laughter, and the protective love of her father and Nurain, the brother who knew her heart like no one else. But fate dealt her a heavy blow, and the smile that once lit up her face faded into silence. This is a story of loss, healing, and quiet resilience. Of how life can break you... and still bring someone who gathers all your shattered pieces. In the end, through the unexpected kindness of a stranger, Nudrah finds the light again - the smile she thought she had lost forever. *A tale of love, grief, and the gentle miracle of beginning again.*
KAWAICI by ZAHRAROYAL
ZAHRAROYAL
  • WpView
    Reads 418
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 11
*KAWAICI* A cikin gida ɗaya, amma zukata huɗu - kowanne na ɗauke da raɗaɗi, sirri da ƙaddarar da ba ta da kama da ta ɗan uwansa. Gidan da ya kamata ya zama mafaka, ya zama maɓuɓɓugar tsoro da rashin kulawa. Mahaifin da aka dogara da shi, ya zama shinge na zalunci da son zuciya, yana barin ƴaƴansa su nemo mafita a cikin duhu. *"Kawaici"* ba kawai hali ba ne - wata rufa-rufa ce da kowanne daga cikin ƴaƴan ke amfani da ita don buya daga gaskiyar da ke cin ransu a ciki. A ɓangare huɗu na labarin, kowanne yana bayyana da nasa yunkuri da irin ƙaddarar da ta bayyana wani darasi mai ƙarfi. *Wane sirri ne ke ɓoye a ƙarƙashin wannan kawaicin? Wane zai tsira daga irin wannan gida?* Wannan littafi cike yake da jimami, ruɗani da faɗakarwa - yana sa ka kallon rayuwa da iyali da wata sabuwar idanuwa.
RAUNIN ZUCIYA  by ZAHRAROYAL
ZAHRAROYAL
  • WpView
    Reads 278
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 9
TSOKACI RAUNIN ZUCIYA, SO shine ya shiga zuciyarta yayi mata mummunan tab'on da harta koma ga Allah bazata tab'a mantawa da wasu abubuwan data sanadiyar So yaja mata ba a cikin rayuwarta, so shine yasa ma Zuciyarta wani irin bala'in RAUNIN ZUCIYA ta yadda ko wanne mutum ya shigo rayuwarta take amsarshi a bisa RAUNIN da ZUCIYARTA ke dashi, tayi so da dama, tayi so kala-kala mai cike da darasi ga wasu jama'ar, sai dai Zuciyarta duk da irin wahalhalun data sha hakan baisa zuciyarta tak'i k'ara son wani ba idan har zai shigo zuciyarta, ya tafi yayi mata mummunan tab'o, ta yadda zata wahala da kyar zata dawo yaccinta, amma RAUNIN ZUCIYARTA shike sake fad'ar da ita ga son wani kuma, tayi kuka tayi kuka a so har bata son adadi ba. Shin yaushe ne zata samu mai sonta na hak'ik'a?, shin sai yaushe ne zata samu y'anci a soyayya?, yaushe ne zata daina shan wahala a soyayya?, yaushe ne zuciyarta zata warke a so?, sai yaushe ne sai yaushe ne?. RAUNIN ZUCIYA labarin ne daya shafi b'angaroro da dama, bazan ce komai game da wannan labarin ba, ku dai kawai ku biyo ni masoya.........
RAYUWAR MAKARANTA  by ZAHRAROYAL
ZAHRAROYAL
  • WpView
    Reads 320
  • WpVote
    Votes 5
  • WpPart
    Parts 11
RAYUWAR MAKARANTA. Hmm idan na ce rayuwar makaranta kowacce rayuwa akwai kalar nata k'alubalen, akwai darasi a rayuwar makaranta akwai rayuwar da ake gudanarwa a cikinta wacce baka tab'a mantawa rayuwace mai tsayawa a zuciya, labarin RAYUWAR MAKARANTA ya k'unshi b'angarori da dama, Malama da d'alibai na fuskartar k'alubale, shin wane irin k'alubale ne?, bare akace maka rayuwar secondry wacce d'alibai basu da y'ancin kansu, haka ma Malamai na fuskantar rashin kunya ga d'aliban, shin a tsakaninsu suwa keda laifi?, suwa ke janyo hakan?, ga Malaman ne?, ko ko d'aliban ne?, akwai shiga rai a wannan labarin. Bazance komai ba kai dai mai karantawa kawai ka biyo ni, kasan mai karatu bana rubuta labarin banza wadda baida fad'akarwa da shiga rai, masoya kune zaku bada shaidar Hakan. RAYUWAR MAKARANTA zai fara zuwa maku a sabuwar shekara 2025 insha Allahu.
KUKAN KURCIYA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 111,783
  • WpVote
    Votes 10,612
  • WpPart
    Parts 30
Labarai mai tab'a zuciya
SIRRIN MU by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 12,023
  • WpVote
    Votes 286
  • WpPart
    Parts 12
_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ƙafar takawa_ _Nakasa bata taɓa zama kasawa,haka kuma ƙaddarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ɗauke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ɓangare na jikinsa?_ _Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ƙunci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A? YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A? KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?
JANNAH by Humaira3461
Humaira3461
  • WpView
    Reads 6,076
  • WpVote
    Votes 509
  • WpPart
    Parts 25
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale, Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.
JANNAH  by rukayya_abdullah
rukayya_abdullah
  • WpView
    Reads 310,876
  • WpVote
    Votes 37,991
  • WpPart
    Parts 31
Jannah Uthman, a determined twenty-one-year-old, is on a relentless quest for justice for her deceased sister, a mission fueled by grief and the desire for retribution. As she delves deeper into the investigation, she crosses paths with Abdullah Abubakar Daggash, a brilliant state prosecutor known for his sharp intellect and unwavering commitment to the law. Abdullah, often referred to as "Sheikh," is drawn to Jannah's passion and resilience, and he becomes her unexpected ally in the fight for justice. However, as their professional relationship deepens, Jannah finds herself grappling with a whirlwind of emotions. The lines between vengeance and love blur, forcing her to confront her own motivations and desires. As they navigate a web of legal battles and personal turmoil, Jannah must decide whether to embrace the healing power of love or to succumb to her thirst for vengeance. With the stakes higher than ever, will she find the strength to let go of the past and choose a future with Abdullah, or will her pursuit of justice consume her entirely? CROSSROADS OF THE HEART
AUREN SIRRI COMPLETE  by HauwaAUsmanjiddarh
HauwaAUsmanjiddarh
  • WpView
    Reads 1,373,601
  • WpVote
    Votes 38,130
  • WpPart
    Parts 103
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
🫀 ZUCIYA.... ✓ by AutarMama56
AutarMama56
  • WpView
    Reads 18,835
  • WpVote
    Votes 1,789
  • WpPart
    Parts 31
A romantic love story.... read and find out🥰💃💃💃