sumimis's Reading List
75 stories
GIDAN GANDU by SAKHNA03
SAKHNA03
  • WpView
    Reads 38,212
  • WpVote
    Votes 2,459
  • WpPart
    Parts 39
Gidan gandu,haka kowa ke kiran gidan mu saboda yawan iyalan gidan tun daga kan iyaye da kakanni zuwa kan yaya duk muna zaune ne acikin gidan gandu. saidai abu daya shine, duk wani kalar hali da kake nema inkazo gidanmu to ka samu ,kama daga shaye shaye ,dabanci sata,koma dai menene,abinda zai baka mamaki shine duk iskancin mutum a gidan hatta dabbobin gidan suna shayin rashin mutuncina tun daga kan iyaye kuwa har yayansu babu wanda hantar cikinsa bata kadawa idan yasan ya shiga gonata ,nice nan SAMEEMAH!!!!...................Tofahh.
MIN QALB by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 20,383
  • WpVote
    Votes 680
  • WpPart
    Parts 7
Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.
MAKAUNIYAR ƘADDARA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 12,771
  • WpVote
    Votes 298
  • WpPart
    Parts 9
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.
MIJIN KANWATA(K'ADDARATA) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 33,980
  • WpVote
    Votes 2,974
  • WpPart
    Parts 30
_*Wata irin KADDARA CE wannan..?Kaddaran data Ratso MIJIN KANWATA cikin Rayuwata..?wanda yake matukar girmamani kamar yadda Kanwata SUNAIRA take girmamani?Meyasa kaddara ta zamo tayi min haka..?meyasa sai ni..?Taya zan iya zama da wanda muke jin nauyin juna muke gogayar shekarun juna..?Tabbas MIJIN KANWATA ne KADDARATA...*_
BONGEL(COMPLETED) by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 120,491
  • WpVote
    Votes 7,937
  • WpPart
    Parts 81
BONGEL
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,640
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
RUHI DAYA (Completed✅) by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 145,788
  • WpVote
    Votes 11,835
  • WpPart
    Parts 39
Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*
HANGEN DALA ba shiga birni ba by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 85,494
  • WpVote
    Votes 7,227
  • WpPart
    Parts 21
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 152,294
  • WpVote
    Votes 24,196
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
DAURIN GORO by HafsatRano
HafsatRano
  • WpView
    Reads 11,842
  • WpVote
    Votes 527
  • WpPart
    Parts 13
_Sunana Barrister *Aminatu Farouk Shagari*. Ni makauniya ce, mara asali da tushe, a bar k'yama ga kowa, bansan kaina ba, bansan me nake so ba, bansan wani abu me suna jin dadin rayuwa ba._.... Rayuwa ta cike take da abubuwa masu yawa. Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina cikin sahun farko na mutanen da za'a kirasu da wanda rayuwa tayi *Daurin Goro*.