Dangantakar Zuciya
A heart touching story
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...
Kyakkyawa ce ita ajin farko, gani take talaka ba abakin komai yake ba, abin ataka ne a murkushe domin baida wani 'yanci, ta tsani talakan mutum bata kaunar ganin talaka ko kadan...........sai gashi daga wasan April full Aure ya hadata da dan talaka gadanga dan saurayi mai tashe cikin k'auyen fanfo. Yaya zata kaya...
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...