badrsarina90's Reading List
27 stories
'YAR NAJERIYA by Sumayyahtakori1988
Sumayyahtakori1988
  • WpView
    Reads 5,549
  • WpVote
    Votes 573
  • WpPart
    Parts 10
Allah ya halatta aure ga kowanne dan adam mai lafiya, suma ZABIYU (ALBINOS) 'yan adam ne kamar kowa amma meyasa ake kyamatar su musamman ta fuskar auratayya? Da gaske ana gadon ALBINISM a cikin jini amma akwai wadanda halittar Allah ce ta samar da su a haka kamar HANSNA'U. Hasna'u kykkyawa ce amma ZABIYA ce....shin ko wannan nakasa itace karshen rayuwar ta? Kuma nakasar da zata hana ta zaman aure a rayuwar duniya? Shin MIJI ko MAHAIFIYAR SA ko al'ummar dake zagaye da ita wanene babban kalubalen Hasna'u a rayuwa? ni dai TAKORI na ce HASNA'U mutum ce kamar kowa ban sani ba ko kema kin amince da hakan? Mu biyo HASNA 'YAR NAJERIYA don jin walagigin rayuwar data samu kanta cikin lalurar ALBINISM.
A SANADIN GROUP by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 18,586
  • WpVote
    Votes 391
  • WpPart
    Parts 54
A story of betrayal
Rana Zafi Inuwa K'unna by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 2,703
  • WpVote
    Votes 153
  • WpPart
    Parts 10
Love Betrayals Heart Breaking
Zamani by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 2,267
  • WpVote
    Votes 138
  • WpPart
    Parts 3
Labar Mai Tafiya Da Zamani if u Are Ready let me See Ur hands up How many of u miss me
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA) by Ummuazamm
Ummuazamm
  • WpView
    Reads 523,959
  • WpVote
    Votes 42,174
  • WpPart
    Parts 59
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
BA NI BANE by Nabeelertlady
Nabeelertlady
  • WpView
    Reads 46,901
  • WpVote
    Votes 3,766
  • WpPart
    Parts 40
Labarin wasu mutane mai cike da ban tausayi, hak'uri da juriya kuma suka zamo jari agaresu.
Karambani by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 48,027
  • WpVote
    Votes 4,538
  • WpPart
    Parts 29
Naging halimaw ang masamang prensepe dahil masama ka diba-_-... Kailangang may totoong magmamahal sakanya bago maubos ang petals ng rosas para makabalik sya sa pagiging tao muli. Sino yung taong iyon??
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,562
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
 KUSKUREN IYAYEN MU by ashnurpyaar
ashnurpyaar
  • WpView
    Reads 28,845
  • WpVote
    Votes 2,402
  • WpPart
    Parts 17
Kyakkyawa ce ita ajin farko, gani take talaka ba abakin komai yake ba, abin ataka ne a murkushe domin baida wani 'yanci, ta tsani talakan mutum bata kaunar ganin talaka ko kadan...........sai gashi daga wasan April full Aure ya hadata da dan talaka gadanga dan saurayi mai tashe cikin k'auyen fanfo. Yaya zata kaya.......
ZUMUNCINMU A YAU  by Ayshakurah
Ayshakurah
  • WpView
    Reads 80,680
  • WpVote
    Votes 6,406
  • WpPart
    Parts 27
Zumunci abu ne mai matukar muhimmanci, Wanda saboda muhimmancinsa Allah SWT ya yanke rahamarshi ga Wanda ya yanke shi...