xeeheart2533's Reading List
118 stories
BUZU by Ayshercool7724
Ayshercool7724
  • WpView
    Reads 1,955
  • WpVote
    Votes 73
  • WpPart
    Parts 11
...
💋KURMAN KADDARA💋 by faizamurai
faizamurai
  • WpView
    Reads 412
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 48
A koda yaushe rayuwa tana zuwa da wasu irin ƙaddarori masu tafe da nasarori da faɗuwa,Bawa yakan tsinci kan sa a halin jarabawar Ubangiji idan ya zamo mai haƙuri sai ya ci riba idan aka samu aka sin haka sai ya gina wa kan sa ramin wutar da zata kona shi.Kamar dai haka ne labarin KURMAN ƘADDARA ya kasance. Domin kuwa labari ne da ya taɓo wata irin ƙaddara da ta garwaya da son zuciya.Kurman ƙaddara Labarin matasan yan mata ne masu zagaye da ƙaddara mai tsani,da jarabawa. Shin kin taɓa jin yan biyu masu faɗa kamar yan uba....???hmmm, Shin kin taɓa jin labarin Rayuwar yarinya mai cike da tausayi kamar ta,Alina,Sarina, Shatou,Ishaa....Dukkanin wayen nan yan matan rayuwar su Abar tausayi ce,abun zance anan meya sa alƙalami na ya kira wannan labari da Kurman ƙaddara.....✍️ Zaku samu amsar amsoshin kun acikin wannan labari...KUDAI ku biyo NI da alƙalami na. Sai mun haɗe da ku cikin labarin dan warware zare da abawa.✍️✍️ Salon da ban yake da na saura trust me.✍️ 💋KURMAN KADDARA💋 Labari ne mai tafiyar hawainiya mai cike da wani irin tsari mai tafiya da zukatan masu karatu,tafiya ce mai girgiza zukata hmmmmmm Ku biyo Alƙalami na.✍️
MIJIN ARO  by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 4,411
  • WpVote
    Votes 37
  • WpPart
    Parts 20
Yana karya zuciya, akwai saka nishadi, sannan zai saka ku farin ciki,kyakkyawar karshe
SAFEENATU by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 832
  • WpVote
    Votes 22
  • WpPart
    Parts 11
A duk lokacin da ƙararrawar ƙaddara ta kaɗa akan wani rubutaccen al'amari to tabbas rayuwa zata yi ta gudu wannan ƙaddarar na binta har sai ta zama wanzajjiya a gareta, rai biyu ne haka ma gangar jikin guda biyu ce, zazzafar soyayya ita tayi sanadin zamowar su abu ɗaya, tayi musu ƙullin goron da sai data tabbatar da samun gundarin farin ciki a tsakanin su duk da tarin ƙalubalen daya cigaba da yi musu kutse a cikin rayuwa, kwatsam wannan rubutacciyar ƙaddara dake bibiyar su ta wanzu a garesu karo na biyu ba tare data basu damar cigaba da kasancewa abu ɗaya ba, zai yi tafiya mai nisa ɗauke da ita a cikin zuciyar shi, yayin da ita kuma zata ci gaba da yin tafiya tare da wata sabuwar ƙaddara a cikin rayuwarta. Shin wannan tafiyar zata zo mata da sabon farin cikin data samu a baya, ko kuma zata zo mata da akasin hakan da zai sa har ta cimma shi a tafiyarta yana maƙale a cikin zuciyarta shima? Domin samun wuɗannan amsoshin sai ku biyo mu sannu a cikin ƙayataccen labarin namu mai suna SAFEENATU!
ABOKIN RAYUWA  by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 51,372
  • WpVote
    Votes 1,356
  • WpPart
    Parts 76
A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa... Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata tafiya can, ya sake rubuta mata dawowa mahaifarta, ya cika mata wani sabon shafi mai cike da tsarkakiya har ta kasa zaba tsakanin rayuwarta da addinai guda biyu, wato Musulunci da kuma Christianity. Sunanta "Emily" Sunan yarta "Fadima" Sunan ɗanta "London" Shim hakan be baku mamaki ba? Ta rasa gata, ta samu gata, sai kuma ta sake rasawa kamin ta samu dawwamammen yancin daga ABOKIN RAYUWA "You belong to me!" Said VITO (The Mafia Man). "We are meant to be!" Said HAMZA ALI (Her Ex-husband). "I will search the world to find you, EMILY. You must live close to me, in our kingdom!" Said TURHAN MOHAMED ABDO (The Prince of Sudan). "You're mine, I am your soulmate!" Said ALIYU MUDALLAB (Her Boss). "The past can't touch you anymore. You're with me now and I won't let fear near you again." Said by Dr A-B (Her Doctor) Who among them is the best match? Who truly deserves her? Find out in **ABOKIN RAYUWA**. It's a hate story built on love, a sad story, and a heartbreaking tale.
BISHIYAR TSIYA..... by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 899
  • WpVote
    Votes 18
  • WpPart
    Parts 15
Ƴan Tagwaye Biyar zango na uku....
The Fulani Bride (Boddo) by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 126,203
  • WpVote
    Votes 10,082
  • WpPart
    Parts 51
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will a village girl like Boddo Survive..will she be able fight to reach her destination..? Is all about the Fulani's✍🏽
 AFRA  by Smiling_Bay
Smiling_Bay
  • WpView
    Reads 85,091
  • WpVote
    Votes 8,080
  • WpPart
    Parts 57
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka. " Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen. Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba. Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa ". " amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace. Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan. Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne " Read and find out
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream ) by faizamurai
faizamurai
  • WpView
    Reads 8,904
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 26
Haka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta ayanzu. A hankali Kuma murmushin Dake ke kwance akan kyakkyawar fuskar ta yafara gushewa inda ya koma b'ata fuska sai Kuma kuka , inda ta bare d'an karamin Bakin nata kamar wata k'aramar yarinya tana kuka,haka take sakin kukan Mai had'e da shagwab'a.Dr Ammar Dake kallon ta cikin tausayin ta da Mamakin lamarin nata ganin murmushin ya gushe lokaci d'aya sai Kuma kukan da ta fara Wanda duk da yake ba Mai sauti ba ne,Amma haka yake Jin sa har tsakiyar kan sa inda Kuma take zuciyarsa ta fara bugawa yadda take kukan kamar tana tafiya da zuciyarsa ne yadda kukan ke ratsa shi,Bai ce mata k'ala ba ko ya rarrashe ta sai ma Lumshe idanun sa da yayi Jin yadda suka Kara yimasa nauyi. Itama bata Wani damu ba Wanda ita kanta bata San ko kukan mene ne takeyi ba in aka tambaye ta.Ganin ya zuba mata manyan idanun nasa har baya son k'yaftawa kamar an mintseleta ko ta tashi da sauri tana sauko da k'afafun ta daga kan gadon tare da share hawayen ta da suka kasa tsayawa tana tsayar da kukan cak. Dai daituwar tsayin nata Gaban sane ya bata damar rik'e k'ugun ta cikin
MUNAFUKIN MIJI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 79,066
  • WpVote
    Votes 3,800
  • WpPart
    Parts 53
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...