Select All
  • KUƊIN ZOBE
    507 49 4

    Tarin Ƴan Jaridu ne ke gewaye da Ƴan Sandan da suke a tsaitsaye a bakin katafaren gate na Luxury Hotel ɗin da ke birnin Maiduguri, gaba ɗaya Ƴan Jaridun sun gama hargitsa ilahirin wajen da hayaniyar su ta watsa labaran ji-da-gani kai-tsaye a ƙafafan yaɗa labarai. Daga cikin harabar Hotel ɗin kuwa, Sufeta Hassan ne da...