Af13za's Reading List
4 stories
Ki Yadda Dani Kishiya ko Baiwa return by RealEesha
RealEesha
  • WpView
    Reads 3,285
  • WpVote
    Votes 114
  • WpPart
    Parts 6
Kubiyo ni donjin ya zata kaya acikin Ki yadda dani cigaban kishiya ko Baiwa
KIYARDA DANI (Complete)  by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 5,031
  • WpVote
    Votes 204
  • WpPart
    Parts 35
Qaddarar su rikitaccen al'amari ne Mai wahalar Fahimta, kamar yanda rayuka biyu suka kasance cikin inuwar muradin da ya gaza yin dedaito da hankali. Walagigin da rayuwa tayi dasu, shine ya zama silar juya rayuwar su zuwa wani bigiran daban. juyawar da tai sanadin baiyanar wani gagarumin al'amari a tsakaninsu, Wanda ya shallake fahimtar tunanin su gabadaya!
MATATA GIMBIYATA  by _bambiee
_bambiee
  • WpView
    Reads 127,496
  • WpVote
    Votes 8,650
  • WpPart
    Parts 36
Attitude miss DEENAH ISMAEEL!! am talking to you right here as a father! Idan da uban ki ne yayi wannan maganar ai babu musu zaki yarda , amma dayake ni kin raina min wayau tunda ba ni na haife ki ba ,shine bari ki nuna min halin ki na y'an duniya ko? Shegiya da ido kamar dattijon biri!!" Uncle Khamis ne ke maganar cikin hasala , daga gani ranshi a b'ace yake. Amma Uncle how can you make such drastic decision without my consent? Maganar aure na fa kuke yi! Kuma hakan ma da mijin da ban tab'a gani ba! That too mai shekaru irin na ubana!" Deenah ta fad'a tana mai d'aga hoton wani dattijo wanda zai yi about 49 yrs ,idanun ta taf da hawaye... Bashida wadda ya tsana duniya irin mace ya tsani a kira mashi mace saboda halin da ya shiga sakamakon yaudaran da mace ta mashi. kwatsam iyayenshi suka neman mashi aure ba yanda zaiyi haka ya aure ta amma da kudurin sai ya muzguna mata ya maidata abun kwatance a gari Mr Imam Sadeeq kenan... Shigowarta rayuwarshi ya ruguza mashi duk wani mugun kudiri da ya d'auka akan mace, ya gane duka mata ba halinsu d'aya ba akwai masu kyawawan halaye...
CIKI DA GASKIYA......!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 493,747
  • WpVote
    Votes 30,115
  • WpPart
    Parts 93
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.