We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
SadiyaZurmi's Reading List
75 stories
Dan Gobe Na (For My Tomorrow) by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 3,199
  • WpVote
    Votes 133
  • WpPart
    Parts 15
Iyali uku, tunani kala uku, zaɓuka uku, kaddarori uku, darasi guda uku. Kowa da kaddarar sa, amma zabukan da muke yiwa kan mu su suke kara shaping kaddarorin mu.
DAWOOD✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 549,160
  • WpVote
    Votes 51,493
  • WpPart
    Parts 48
Limitlessly love.
DEEN MARSHALL by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 16,859
  • WpVote
    Votes 345
  • WpPart
    Parts 6
Jalaluddeen Marshall & Najma abdallah
AZAAD JUNAID {The Young Billionaire} by jeedddahaliyu
jeedddahaliyu
  • WpView
    Reads 1,244
  • WpVote
    Votes 49
  • WpPart
    Parts 10
Azaad Junaid labari ne akan wani shahararren mai kud'i Wanda ya haɗu da rashin kulawar matarshi, kwantsam sai ga wata yarinya k'arama ta shigo rayuwarshi, ta kawo mishi farin ciki da ya kasa samu a tsawon shekaru masu yawa.
💔 JIDDA 💔 by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 58,931
  • WpVote
    Votes 3,091
  • WpPart
    Parts 18
The hidden tears of a daughter, a wife and a mother.
KALMA DAYA TAK by AyusherMuhd
AyusherMuhd
  • WpView
    Reads 154,574
  • WpVote
    Votes 24,205
  • WpPart
    Parts 67
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza miki rayuwa, na jefaki cikin kuncin rayuwar da nake ciki........
SOORAJ !!! (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 944,686
  • WpVote
    Votes 72,136
  • WpPart
    Parts 59
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.... *** hearttouching and destiny!!!
ALMAJIRI MA 'DA NE (Editing) by mamansaif
mamansaif
  • WpView
    Reads 3,590
  • WpVote
    Votes 468
  • WpPart
    Parts 52
Labari akan rayuwar almajirai da irin wahalhalun da sukesha Labari akan Yan biyu masu kama daya da irin soyayyar da suke yiwa junansu Labari akan bakin kishi da illolinsa matsalolin da yake jawowa cikin iyali da sakamakon masu yinsa. Labari akan illar wulakanta dan Adam ba tare da sanin darajarsa a wajen ubangiji ba labari mai birgewa da taba zuciya
WATA BAKWAI 7 by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 395,984
  • WpVote
    Votes 28,938
  • WpPart
    Parts 56
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel