JIRWAYE
TajawwalAlRuwh
- LECTURAS 201,972
- Votos 21,489
- Partes 69
Khalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi.
Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi.
Labarin su ba kaman labari bane nayau da kullum, ba ko da yaushe kake yanke hukunci akan kaddarar mutane ba. JIRWAYE, akwai shi a cikin labarin kowa.