Bahaushen mutum yana da kyawawan dabi'u wadanda addinin Musulunci da al'adunmu su ka koyar damu. Sai dai zamani yazo da wani salo, mun wayi gari bamu da abin koyi da tinkaho sai AL'ADUN WASU. Shin hakan hanya ce mai bullewa???
labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba.
#Love
#betrayal
#the power of forgiveness
#the power of repentance
YOU WILL NOT REGRET THIS!!!