Ďan sarki ne a babbar daular larabawa, wanda yake barin mulki da duk wani jin daďi daya tashi a ciki, yake bazama duniya dan neman sarauniyar da bai taba gani ba sai a hoto...
Koh yana cimma burinsa kuwa???
ƙaddarace ke yawan haɗasu, kuma a kowanne lokaci suka haɗu sai sunyi faɗa a tsakaninsu, a haka har tsautsayin da yayi dalilin aurensu ya faru, ko ya zaman nasu zai kasance?