halima4190's Reading List
6 stories
RAI DA KADDARA by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 77,667
  • WpVote
    Votes 7,816
  • WpPart
    Parts 59
Daada, Ku saka mata Munawwara, ku kira ta da Madina. Watakila albarkacin sunayen biyu rayuwar da bata da zabi a kanta ta zo mata da sauki ko yaya ne. Zan so kaina a karo na biyu, ku fada mata mahaifiyarta ta sota a watanni taran zamanta a cikinta, ko ba zata yarda ba Daada ki fada mata ta yafe mun, ki bata hakuri na yanda zata kare sauran kwanakin ta a duniya tana biyan zunuban mahaifanta. Kuma ku fada mata sunan baban ta Kabiru, yanayin haihuwar ta ba zai canza cewa ita din jinin shi bace ko da bata da gadon shi. Ke ma ki yafe mun, kiyi mun addu'a ko da rayuwa ba zata sake hada fuskokin mu ba. Yelwa.
The newest ABDUL-KHAFID by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 21,233
  • WpVote
    Votes 2,289
  • WpPart
    Parts 110
Zan shiga gidan na jiyo muryar Iro na cewa "A dai dinga jin tsoron Allah." Murmushi na yi na Juyowa na kalleshi cikin fuskar rashin mutumci, na ce "To da tsoron k'aton banza irinka zan ji?." na shige gida. Armiya'u ya kalle iro ya ce "Amma dan Allah Baabaa baka ji kunya ba?." Kallonshi ya yi sama da k'asa, ya ce "Kunyar me zan ji?, abin da muka saba ni da ku.!" Dukansu suka had'a baki suka ce "Muka dai koya a wajenka." Sule ya ce "Gaskiya Iro ka tsaya ka ma kanka karatun ta natsu, kai ko kunya ma baka ji yarinyar da bata wuce 18 to 19 years ba, ta raina haka? bayan d'an banzan dukan da ta maka a wancen lokacin? Ni fa gaskiya na fara saduda da wannan rayuwar fa, munafurcin nan dai tunda ba ibada ba ne wlhy ajiye shi zan yi gefe na kama dahir.!" Iro ya ce "Kai ne munafuki daman a wajen nan, ka ga idan ka ajiye shi ka taimaki kanka da 'yan k'annenka.!" A zafafe ya ce "Kai Iro idan ana maganar babban munafuki a wajen nan, kai ka ma isa ka saka bakinka?." Cikin fad'a Iro ya ce "A'a ba zan saka ba tunda ina tsoronka.!"
WANI HANI GA ALLAH BAIWA CE📿📿📿📿 by maman-hanna
maman-hanna
  • WpView
    Reads 8,068
  • WpVote
    Votes 357
  • WpPart
    Parts 7
Labari ne akan wata matashiya, mai ban tausayi, amma Allah ne gatanta bakowa ba, ku biyo ni dan sanin yanda labarinta zai kaya tar damu💎💎💎💎💎
TAZARAR DA KE TSAKANINMU by Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    Reads 147,492
  • WpVote
    Votes 15,093
  • WpPart
    Parts 41
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah. Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3. Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
BAYA BA ZANI by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 24,852
  • WpVote
    Votes 1,016
  • WpPart
    Parts 17
Hausa novels
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺 by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 10,604
  • WpVote
    Votes 338
  • WpPart
    Parts 13
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfi gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..