KISHI DA ALJANA
aljana ke son shi
Labarin wata hatsabibiya kuma fitinanniyar aljana da ta yi bayyanar bazata ga wata budurwa Zahara cikin wani irin salo na almara. Zahara tayi arba da Amriya cikin suffan mutane, har ta kwatanta mata gidansu, kuma zahara ta tafi gidan inda ta iske labarin da ta kira da zanen ƙaddara. Mahaifiyar Amriya ce ke sanar da it...