SIRRIN BOYE
Kirkirarran labarin jahilin uba wanda bai yadda da komai ba sai bin malamai har hakan ya sanyashi rabuwa da gudan jininshi saboda gudun talauci...
Kirkirarran labarin jahilin uba wanda bai yadda da komai ba sai bin malamai har hakan ya sanyashi rabuwa da gudan jininshi saboda gudun talauci...
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.