maryamu009's Reading List
150 historias
BA GIRIN-GIRIN BA  por Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    LECTURAS 62,006
  • WpVote
    Votos 8,387
  • WpPart
    Partes 36
BAN YARDA A YI COPYING DAGA NAN ZUWA KO INA BA, YIN HAKAN SHIGA HAKKIN MALLAKA NE ANA IYA MANA HISABI AKAN HAKAN Burin dukkan iyaye shi ne su aurar da ya'yansu da sun taka munzalin aure musamman ya'ya mata. Hakan ya kasance daga cikin Addini da Al'adunmu. Rashin aure kan haifar da damuwa a zukatan iyaye da su kan su ya'yan amma kamar yanda addini ya koyar da mu cewa "Komai da lokacin sa" shi ma auren ya shiga sahun "komai" ɗin. Gaggawa da kwallafa ran akan sai anyi aure ya sa da yawa daga cikin jinsinmu yin KUSKUREN da har su mutu suna nadamar sa. Jinkiri kan sa mutane su rasa tauhidinsu na duk abin da zai faru a doron kasa ya kan faru ne a bisa ga ikon Allah, in bai so ba hakan ba zai faru ba, kuma komai rubutacce ne, kuma alkaluma sun bushe. Sai su zama su na takurawa wanda aurensu ya zo da jinkiri da kalaman "Yaushe za ki yi aure?" ko kuma "Kin ki aure ko" abin tambaya ga duk wanda ya ke ɗaukan aure a wani hanyar nuna Darajan mutum shi ne "mai ya hana musu mutuwa" don kuwa aure, haihuwa da mutuwa lokutansu rantsattse ne. Babu abin takaici kamar a ce mace don ba ta yi aure ba, sai ma su kiran ta ki aure su zagayo suna neman ta da lalata don a ganinsu tun da ta ki aure toh mazinaciya ce. Wacce gaggawa ya dibe ta sai ta ba da kai bori ya hau don a tunanin ta hakan zai sa su aureta. Wasu daga cikin kawayensu kuma kan ɗauki rashin aure dalilin yanke zumunci da su, saboda a ganinsu babu kaskanci kamar rashin aure ko da kuwa auren da za'a rike zai kai su ga wuta ne ba Aljannar da kowa ke yin aure don nemansa ba. Tsabagen son aure ya sa tun yarinya na kwailar ta ake dasa mata ra'ayin duk abin da za ta yi don farin cikin wani ɗa namiji ne ba wai don kanta ko farin cikin mahallicinta ba. Sai ka ga don yarinya ta ci kwalliya ba za'a nuna mata tayi kyau don ta ji daɗi ba sai dai a nuna mata tayi kyau za ta burge wani ɗa namiji. A haka za ta taso in ba'a taki sa'a ba sai ta kai ga siyar da mutuncin ta duk don ta birge namiji.
TAKAICIN WASU por SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    LECTURAS 37,711
  • WpVote
    Votos 3,182
  • WpPart
    Partes 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
'YAR SHUGABA por rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    LECTURAS 51,883
  • WpVote
    Votos 3,129
  • WpPart
    Partes 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
💝KARUWA CE💝 por habiebahlurv
habiebahlurv
  • WpView
    LECTURAS 101,383
  • WpVote
    Votos 3,938
  • WpPart
    Partes 26
takowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika mata sakonni yayinda itama ke mayar mishi. Sosea suka rikice dukansu faruq sai sumbatu yake....yayin zubaida tazage sai kukan dadi take, don faruq yaiya sarrafa mace. Ballemata bra dinta yayi, boos dinta suka bayyna . jin saukar boos dinta ajikinshine yasa yakara rikicewa sosea yake tsotsarsu kamar zai cinye su. Zubaida dukta rikice jira kawai take yashigeta, sunfi 40mins ahaka kafin ya afka mata saida yay30mins kana yafi to...kowannemsu numfashi yake fitarwa , sosea yarungumeta ajikinshi. "Baby na nayi missing dinki sosea wllh, yau sati biyu rabona da ke ...nayi missing din sweet HQ naki." Murmushi tai "me too baby..." Wanka sukayi suka sirya , kamar ko yaushe tamaida katon hijab dinta da nikab da safa.
💝MUK'ADDARI💝 por habiebahlurv
habiebahlurv
  • WpView
    LECTURAS 43,177
  • WpVote
    Votos 1,811
  • WpPart
    Partes 18
Zame hanun ves din yayi yadaura bakinsa kai game da lumshe idon, dumin bakinsa dataji yafara saukar mata da kasala tana kara shigewa jikin shi .saida ya jakwalkwalata sosea kafin ya kyaleta yadaura kansa bisa kirjinta yana lumshe idon. Dukansa ba'abin da suka saukewa sai mufashi , sunkai minti goma haka kafin ya dagata ya yazauna tareda tallabo ta jikin shi ya hade fuskokinsu guri daya har hancinsu yana goguwa. A hankali yafara mata magana cikin cool voice dinsa
💫Noorul Huda💫 por habiebahlurv
habiebahlurv
  • WpView
    LECTURAS 39,682
  • WpVote
    Votos 1,229
  • WpPart
    Partes 15
labarin soyayyar musulmi da Christian.. labarin mai ilimantarwa fadakarwa da nishadantarwa
💖SAHRA💖 por habiebahlurv
habiebahlurv
  • WpView
    LECTURAS 249,359
  • WpVote
    Votos 11,777
  • WpPart
    Partes 59
Very hot romantic story?
ITACE K'ADDARATA por ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    LECTURAS 139,898
  • WpVote
    Votos 6,582
  • WpPart
    Partes 57
Itace k'addarata labari ne akan wata yarinya yar shekara goma sha shida da mahaifinta ya sata a caca,akan duk wanda yaci cacar shi zai aureta,Alhaji mamman wani tsoho ya lashe cacar,Mahaifinta ya hadata aure dashi,idan ta fuskanci wulakanci da tsangwama wajen matarshi da ya'yenshi,kasancewar shi mijin hajiya ne,idan yaron gidan Imran ya kamo da sonta,Ku biyo ni dan jin ya me zai faru Imran da son matar babanshi
MEENAL WA LAMEEN por ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    LECTURAS 63,135
  • WpVote
    Votos 4,618
  • WpPart
    Partes 57
"A da ina son ka ina k'aunarka ina ganin girman ka , k'imar ka mutuncin ka darajar ka, A yanzu na tsane ka tsana mafi muni, ba wanda na tsani gani kamar ka, ka aikata abunda ko kafiri yayi sai al'umma tayi Allah wadarai dashi, Wallahi Wallahi Wallahi ban da kisa haramun ne sai na kashe ka da hannu na"
KUSKUREN RAYUWA por ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    LECTURAS 66,820
  • WpVote
    Votos 3,586
  • WpPart
    Partes 56
Na sake ki saki uku Nawal, bana fatan sake ganin ki a rayuwata, kin cuce ni, I will never forgive you, "Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kasan me kake fad'a kuwa Nabeel dama ka aureni na dan kayi amfani dani ka sakeni", cewar Nawal, "Shut up pretender kinfi kowa sanin me kika aikata"