Shamsia
12 stories
ABIN DA YA BAKA TSORO 🦋 by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 7,239
  • WpVote
    Votes 567
  • WpPart
    Parts 18
_Qadr! Ita ce kalmar da zan kira a matsayin jagorancin rayuwata... Tun daga lokacin da na fahimci Zanen ƙaddarata ta bani abubuwan da ban zata ba bayan tab'o da tambarin da Qadr ta shata min yasa ni takatsantsan da rayuwa! Hmmm ina ganin dariya da murmushi sai waɗanda suka wanzu domin farin ciki! Qadr! Qadr!! Qadr!!! Allah da kan shi ya fada mankadrallahu akkadriyi! Zanen Qadr tana ta walagigi da ni... Ni Meriama Ashe da gaske Abin da ya baka tsoro wata rana zai baka tausayi....ku biyo LABARINA me cike da mamaki da al'ajabi_ A true story life story......insha Allah
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1 by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 125,615
  • WpVote
    Votes 8,738
  • WpPart
    Parts 70
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
GINI DA YAƁE by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 21,173
  • WpVote
    Votes 3,164
  • WpPart
    Parts 44
Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙaƙƙarfan dutse. Tirr da muguwar rayuwar ka Ali!!!
FITAR RANA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 20,605
  • WpVote
    Votes 1,244
  • WpPart
    Parts 21
This is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb
BAMAGUJIYA by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 8,569
  • WpVote
    Votes 277
  • WpPart
    Parts 11
Hot love and destiny story
GIDANMU(OUR HOUSE) by JamilaUmar315
JamilaUmar315
  • WpView
    Reads 15,357
  • WpVote
    Votes 1,006
  • WpPart
    Parts 30
Ni ban ce kowacce mace ta so ni ba..!Bana bukarar soyayyar kowa....Ni IMRAN ABUBAKAR MALAMI Nace bana bukata a kyale ko dole ne..?Bana son bacin raina kusan Halina yarinya tana batamin rai sai na iya Targadata ba ruwana kuma kunsani mata akwai rainin wayau ni kuma am not Dey Type Zaku yi ta auramin ne Abba ina Nakasasu kunga gwara kada afara in kuma kuna so kowani Lokaci kuna Hanyar Kotu ne...Is OK.!
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,567,348
  • WpVote
    Votes 121,031
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
MATATA TA BIYU by Walida_waziri
Walida_waziri
  • WpView
    Reads 15,189
  • WpVote
    Votes 957
  • WpPart
    Parts 18
*MATATA TA BIYU LITTAFINE WANDA YA KUNSHI KISHI, CHIN AMANA, WULA KANCI, MUGUNTA, RASHIN GODIYAR ALLAH, BUTULCI, IKON ALLAH, ISHARA, DAKUMA TSANANIN SOYAYYA DOMIN ALLAH,...*
KADDARAR RAYUWA by Umm-Jeddah
Umm-Jeddah
  • WpView
    Reads 2,774
  • WpVote
    Votes 88
  • WpPart
    Parts 7
Labarin #Maryam da #Salima.
Kallabi ko Hula by Umm-Jeddah
Umm-Jeddah
  • WpView
    Reads 12,320
  • WpVote
    Votes 1,373
  • WpPart
    Parts 20
A tsakanin Haihuwa zuwa Mutuwa, Mutum dan-adam ya kan rayu ne a bisa kaddararsa. Ingancin rayuwar mace ko namiji sun ta'allaka ne akan abubuwa da dama ciki har da iyalan da ya fito daga ciki wato iyaye, dangi - da kuma gidan aure. Aure babban abu ne mai muhimmanci a rayuwa, idan yayi dadi sai rayuwar ma'aurata guda biyu ta inganta. Idan kuma ya baci wasu lokuta sai a rasa ko laifin wanene daga cikinsu. Shin KALLABI ne,ko HULA?