labari ne mai cike da ban al'ajabi, ban tausayi ban haushi da ban dariya, soyayya kulawa da nuna ban-bancin al'ada uwa uba.... kubiyo mu danjin ya zata kaya.
"Tun daga ranar da ka shigo rayuwata komai ya dai daita"
Da murmushi a fuskarshi yace
"Bansan akwai abinda na rasa a tawa rayuwar ba sai da na mallake ki"